Yabo Daily Post

Yabo Daily Post In god we trust

Jami'an Tsaron Najeriya  Sun Tarwatsa Gungun Mabiya Addînin Shi'a a Babban Tarayya Abuja wajen Zagayen Ashura.Yabo Daily...
28/07/2023

Jami'an Tsaron Najeriya Sun Tarwatsa Gungun Mabiya Addînin Shi'a a Babban Tarayya Abuja wajen Zagayen Ashura.

Yabo Daily Post✍️✍️

A matsayina na musulma mahaifina yaji haushin salon nuna farin cikin danayi a karawar wasarmu da Australia🇦🇺Cewar:A.Osha...
28/07/2023

A matsayina na musulma mahaifina yaji haushin salon nuna farin cikin danayi a karawar wasarmu da Australia🇦🇺

Cewar:A.Oshaola

Please our page for more update
👇👇👇👇👇👇
Yabo Daily Post

🛑 NigerigerFaransa ta fitar da sanarwa hanyar ministan harkokin Wajen ta. Tace : “ Bazoum shine shugaban ƙasar Nijar, Fa...
28/07/2023

🛑 Nigeriger

Faransa ta fitar da sanarwa hanyar ministan harkokin Wajen ta. Tace : “ Bazoum shine shugaban ƙasar Nijar, Faransa bata san wani shugaba bayan shi ba ”.

Yabo Daily Post✍️✍️✍️

🛑 DA DUMI-DUMI Zanga-zanga ta ɓarke a bakin babban ofishin PNDS tarayya na ƙasa dake a babban birnin Niamey.Yabo Daily P...
27/07/2023

🛑 DA DUMI-DUMI

Zanga-zanga ta ɓarke a bakin babban ofishin PNDS tarayya na ƙasa dake a babban birnin Niamey.

Yabo Daily Post✍️✍️

Abinda ke faruwa yanzu haka kasar nijerSojoji sunyi sanarwar soke duk wani muƙami na siyasa.Yabo Daily Post✍️✍️
27/07/2023

Abinda ke faruwa yanzu haka kasar nijer

Sojoji sunyi sanarwar soke duk wani muƙami na siyasa.

Yabo Daily Post✍️✍️

Wannan shine Général Salifou mody shine shugaban sojan ƙasar Nijar.Yabo Daily Post✍️✍️✍️✍️
27/07/2023

Wannan shine Général Salifou mody shine shugaban sojan ƙasar Nijar.

Yabo Daily Post✍️✍️✍️✍️

Manyan laifukan da Bazoum ya yi wa faransa daya sa take ƙoƙarin ganin bayansa.(1)- Manyan Laifukan Bazoum da ya yi wa ka...
26/07/2023

Manyan laifukan da Bazoum ya yi wa faransa daya sa take ƙoƙarin ganin bayansa.

(1)- Manyan Laifukan Bazoum da ya yi wa kasar Faransa da ya sa ta ke kokarin sai ta ga bayansa.

(2)- Ya ki yarda kasar ta ci gaba da bautar da kasarsa kamar yadda ta saba.

(3)- Ya nu na a fili cewa yana son kasarsa ta daina amfani da Saifa domin samawa kasar kudi mallakinta.

(4)- Kwanakin baya wajen buɗe matatar Man Fetur ɗin Dangote a Legas, ya yi jawabi da Hausa mai makon Faransanci, hakan ya janyo manyan yan bokon kasar na Nijar suke ƙalubalnatansa na karya dokokin ƙasa.

Yabo Daily Post✍️✍️✍️

Musulmai na cigaba da tsinuwa da Allah wadai game da wani faifan bidiyon da mawaƙin kudancin Najeriya wato Davido ya sak...
23/07/2023

Musulmai na cigaba da tsinuwa da Allah wadai game da wani faifan bidiyon da mawaƙin kudancin Najeriya wato Davido ya saka a shafin sa na Twitter a ranar Juma'ar data wuce.

A cikin bidiyon, an hangi mawaƙin a saman masallaci kusa da amsa kowa yana rawa sanye da jallabiyya, suma ƴan amshin nasa sanye da jallabiya farare a jikin su.

Tun da fari de a bidiyo an gangi ƴan amshin nasa sun tsaya har sun fara Sallah, daga ƙarshe kuma s**a ɓige da tiƙa rawa. A lokacin ne yake ƙaddamar da sabuwar waƙar sa mai suna "Jaye Lo" a ranar Juma'ar.

Lamarin da yasa Musulmai suke ta Allah wa-dai da faruwar wannan isgilanci da Sallah, inda s**a ce wannan cin mutunci ne ga addinin Musulunci da Musulmi.

Muna addu'ar Allah ya daukaka Musulunci da musulami, ya Kuma kaskantar da Kafirci da Kafirai, amin.

Yabo Daily Post

Yanzu Yanzu an sami Ambaliyar ruwan sama wasu Unguwanni dake cikin garin Goronyo ta Jihar Sokoto.  daily post
23/07/2023

Yanzu Yanzu an sami Ambaliyar ruwan sama wasu Unguwanni dake cikin garin Goronyo ta Jihar Sokoto.

daily post

Gomnan jihar Sokoto Dr. Ahmad Aliyu ya Amince tare da ayyana gobe Laraba matsayin ranar hutu ga ma’aikata domin murnar s...
18/07/2023

Gomnan jihar Sokoto Dr. Ahmad Aliyu ya Amince tare da ayyana gobe Laraba matsayin ranar hutu ga ma’aikata domin murnar shiga sabuwar shekarar musulunci.

A cikin wata takardar bayani da sa hannun sakataren hulda da Yan jarida na fadar gwamnatin jihar Sokoto, Malam Abubakar Bawa ya aikewa manema labarai a wannan yammaci na talata ya bayyana cewa.

“Sanarwar tace keɓe wannnan ranar na cikin wani bangare na alkwarin Gwamna Ahmed Aliyu yayi Na baiwa lamurarran addinin Musulunci cikakkiyar kulawa, Wanda kuma na daya daga cikin kudurori tara da Gomnan keda su domin aiwatar dasu a cikin shugabancin sa”.

“Haka kuma Gwamnan ya taya murna ga alummar musulumi akan zagayowar sabuwar Shekarar Musulunci 1445 wacce tayi daidai a gobe Laraba”.

Yabo Daily Post✍️✍️✍️

Angudanar da jana’izar mutane hudu da ƴan bindiga s**a hallaka a garin dayeji dake karamar hukumar Gudu a jihar Sokoto a...
16/07/2023

Angudanar da jana’izar mutane hudu da ƴan bindiga s**a hallaka a garin dayeji dake karamar hukumar Gudu a jihar Sokoto a yau lahadi.

Rahotanni na cewa Anyi jana'izar mutane hudu da Yan fashin daji s**a kashe tareda kone Babur daya da shaguna uku a garin dayeji dake mazabar B***e a karamar hukumar mulkin Gudu ta jihar Sokoto.

Bayanai sun tabbatar da cewa garin na dayeji ya dade yana fuskantar barazana daga Yan bindiga Inda suke addabarsu tsawon lokaci tareda kaimusu hare-hare da kuma kashe musu mutanen gari.

Haka kuma rahotanni sun tabbatar da cewa ƴan bindigar sun afkam garin ne a safiyar yau Lahadi misalin karfe 12 na safe sun shiga garin na dayeji s**a sami garin da karancin mutane sakamakon aikin gona da akeyi.

Sun kashe mutane hudu tareda kone kadarorinsu da kuma satar kayan abinci da kudade a cikin shagunan al'ummar garin.

Tuni dai aka gudanar da jana’izar mamatan a yammacin yau lahadi kamar yadda addinin Musulunci ya tanada.

Yabo Daily Post✍️✍️✍️

Gwamnonin Nijeriya karkashin jagorancin Shugaban Kungiyar su Abdulfatah Abdurrazaq sun gudanarda tattaunawa ta musamman ...
12/07/2023

Gwamnonin Nijeriya karkashin jagorancin Shugaban Kungiyar su Abdulfatah Abdurrazaq sun gudanarda tattaunawa ta musamman a Sakatariyar Kungiyar su dake Abuja.

Zaman ya samu halartar Gwamnan Sokoto Ahmad Aliyu.

Address

Yabo
851101

Telephone

+2349023956794

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yabo Daily Post posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Yabo Daily Post:

Share