Aminci News

Aminci News Dandalin Samar da Labarai da Rahotanni, aika saqonni da tallace-tallace bisa aminci da inganci.

Facebook Live Streaming, Events Managements, Documentaries, Photography, Audio Recordings and ICT Services.

Ku sake zaɓa ta, zan cigaba da kawo muku ayyukan alheri, Inji Gwamnan Jihar Bauchi ga al'ummar K/H Shira
20/01/2023

Ku sake zaɓa ta, zan cigaba da kawo muku ayyukan alheri, Inji Gwamnan Jihar Bauchi ga al'ummar K/H Shira

Al'ummar Garin Beli sun nemi Gwamna ya gina musu Asibiti tare da hanya mai nisan Kilomita 120
18/01/2023

Al'ummar Garin Beli sun nemi Gwamna ya gina musu Asibiti tare da hanya mai nisan Kilomita 120

Matasa sun gudanar da zanga-zangar lumana domin Shugaban Babban Bankin Najeriya CBN ya sauƙa daga Kujerar sa
12/01/2023

Matasa sun gudanar da zanga-zangar lumana domin Shugaban Babban Bankin Najeriya CBN ya sauƙa daga Kujerar sa

Gwamnatin Soji tafi Gwamnatin Farar Hula ta Shugaba Buhari, Inji Ƙungiyar ASUU
08/01/2023

Gwamnatin Soji tafi Gwamnatin Farar Hula ta Shugaba Buhari, Inji Ƙungiyar ASUU

Bashin da ake bin Najeriya zai cimma naira tiriliyan ₦77 a Shekarar 2023, Inji Hukumar DMO
05/01/2023

Bashin da ake bin Najeriya zai cimma naira tiriliyan ₦77 a Shekarar 2023, Inji Hukumar DMO

Shugaba Muhammadu Buhari ya rattaɓa hannu akan Kundin Kasafin Kuɗin 2023
03/01/2023

Shugaba Muhammadu Buhari ya rattaɓa hannu akan Kundin Kasafin Kuɗin 2023

BARKA DA SHIGOWA SABUWAR SHEKARAR 2023_________________A madadin Kafar yaɗa Labarai da Rahotanni ta 'Aminci News', muna ...
01/01/2023

BARKA DA SHIGOWA SABUWAR SHEKARAR 2023
_________________

A madadin Kafar yaɗa Labarai da Rahotanni ta 'Aminci News', muna yiwa dukkan al'umma barka da Sabuwar shekarar 2023, Muna fatan Allah ya sanya mana albarka a dukkan al'amurran da zamu tunkara a cikinta, muna kuma fatan Allah ya zaɓa mana Shugabanni na gari a Zaɓe mai Ƙaratowa, amin.

Barka da Sabuwar Shekara🎊.
__________________

Ku cigaba da bibiyar mu domin samun Ingantattun Labarai da Rahotanni da s**a Shafi rayuwar ku ta waɗannan hanyoyi:

• Whatsapp : +2348082069359

• Yanar Gizo: https://www.amincinews.com

• Dandalin Facebook: https://www.facebook.com/amincinews

• Dandalin Twitter:
https://www.twitter.com/amincinews

Mungode

Gwamnatin Tarayya zata ƙarawa ma'aikata albashi a sabuwar Shekarar 2023, Inji Ministan Ƙwadago
28/12/2022

Gwamnatin Tarayya zata ƙarawa ma'aikata albashi a sabuwar Shekarar 2023, Inji Ministan Ƙwadago

SAƘON TA'AZIYYA DAGA 'AMINCI NEWS': Hatsarin Mota yayi sanadiyyar rayukar Shugabar Makarantar Ƴan Mata GGSS Yana dake Ka...
26/12/2022

SAƘON TA'AZIYYA DAGA 'AMINCI NEWS': Hatsarin Mota yayi sanadiyyar rayukar Shugabar Makarantar Ƴan Mata GGSS Yana dake Karamar Hukumar Shira a Jihar Bauchi tare da Yayan ta biyar.

Kimanin mutane 6 ne s**a rasa rayukan su a wani mummunan Hatsarin Mota Kan hanyar Bauchi, zuwa Gombe lamarin ya faru ne jiya misalin karfe 11:00 na safe bayan tasowar su daga Yana, K/H Shira zuwa Gombe, yayinda tayar motar ta fashe sannan motar ta kife da su baki daya .

Mutane shida ne s**a rasa rayukansu Wanda ya haɗa da manyan mata biyu da kananan Yara hudu yayinda wasu Kuma suke kwance a babban asibitin Koyarwa na ATBU TH dake Bauchi.

Tuni anyi jana'izar su a masallacin Juma'a na Gwallaga dake cikin garin Bauchi misalin karfe 5:30 na yamma.
_________________________
A madadin 'Aminci News and Multimedia Services', muna Miƙa saƙon ta'aziyya da jajentawa Iyalai da Makarantar GGSS Yana, Ma'aikatar Ilimi ta Jihar Bauchi, Al'ummar KH Shira bisa wannan gagarumin rashi, Muna fatan Allah ya Jiƙan su da Rahama ya kuma yafe musu Kura kuren su, amin.
__________________________

Zan yi nesa da Abuja domin kaucewa Matsaloli bayan na sauƙa a mulki, Inji Shugaba Buhari
26/12/2022

Zan yi nesa da Abuja domin kaucewa Matsaloli bayan na sauƙa a mulki, Inji Shugaba Buhari

Jami'ar ATBU Bauchi zata fara ɗaukar ɗaliban Likitancin Dabbobi wato DVM a 2023, Inji Hukumar Jami'ar
24/12/2022

Jami'ar ATBU Bauchi zata fara ɗaukar ɗaliban Likitancin Dabbobi wato DVM a 2023, Inji Hukumar Jami'ar

Najeriya tayi hasarar sama da naira tiriliyan ₦64.3 a cikin Shekaru 4 da s**a wuce, Inji Bankin Duniya
24/12/2022

Najeriya tayi hasarar sama da naira tiriliyan ₦64.3 a cikin Shekaru 4 da s**a wuce, Inji Bankin Duniya

Address

Yana

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aminci News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Aminci News:

Share