YFTV

YFTV Ankirkiri wanna page ne domin bayarda gudummawa acikin addinin Islama
Inda zamu rika kawomaku fatawa

28/11/2025

Sakon Ta'aziya zuwa ga iyalan Sheikh Dahiru Usuman Bauci da kuma alumar musulmai baki Daya
By Sheikh /malam jafaru yarkufoji.

04/10/2025

Yadda zakin faida Sheikh Abulfatahi Sani Attijjany Yayi fatafata Lawal triumph acikin litattafansu

DA ƊUMI-ƊUMI: Gwamnatin Kano ta dakatar da Malam Lawan Triumph daga yin wa'azi Majalisar Shura da gwamnatin Kano ta kafa...
01/10/2025

DA ƊUMI-ƊUMI: Gwamnatin Kano ta dakatar da Malam Lawan Triumph daga yin wa'azi

Majalisar Shura da gwamnatin Kano ta kafa ya sanar da dakatar da Malam Lawan Shuaibu Triumph daga yin wa'azi.

A wani taron manema labarai da Sakataren majalisar, Alhaji Shehu Wada Sagagi ya yi a yau Laraba, ya ce an dakatar da Malam Lawan ne domin bashi damar ya zo gaban majalisar ya kare kan sa daga zarge-zargen da ake yi masa na yin kalaman ɓatanci ga Ma'aiki.

A cewar Sagagi, an dakatar da Malam Lawan har sai an kammala bincike da jin ta bakin sa a matakin Majalisar ta shura.

Ya kuma yi kira ga ƴan siyasa da su guji tsoma baki a batun, inda ya bukaci da a kyale kwamitin ya kammala aikin sa.

Sagagi ya tabbatar da cewa Majalisar za ta yi aiki tsakani da Allah ba tare da don rai ko rashin adalci ba.

29/09/2025

KADAN DAGA CIKIN RALIN MAULID NA FIYAYYEN HALITTA ANNABI MUHAMMED S.A.W DA AKA GUDANAR AGARIN YARKOFOJI

Madallah da wannan Ralin MaulidiNa Matasan fadamawa Allah ya Kara soyayyar  Annabi Muhammadu SAW✍️✍️✍️✍️✍️✍️
28/09/2025

Madallah da wannan Ralin Maulidi
Na Matasan fadamawa Allah ya Kara soyayyar
Annabi Muhammadu SAW✍️✍️✍️✍️✍️✍️

28/09/2025

Ralin Matasan fadawa Yarkofoji

21/09/2025

Alhmmdh masha ALLAH

21/09/2025

Alhmmdh Masha Allah yanda aka gudanar da zaman maulade akofar gedan buzu

19/09/2025

Tambaya ✍️✍️✍️

Annabawa nawa aka anbata acikin ALQUR'ANI???

19/09/2025

Tambaya ✍️✍️

Wani Annabi ne ubangiji ya bashi ilimin fassarar mafarki??

Happy Mauludin Annabi Muhammadu SAW                    Jamian tsaron mu ubangiji ya Sakamako da Alkhairi Allah ubangiji ...
05/09/2025

Happy Mauludin Annabi Muhammadu SAW
Jamian tsaron mu ubangiji ya Sakamako da Alkhairi Allah ubangiji yataimakeku acikin aikinku Na kokarin kawo Muna tsaro a yankinmu
Muna Rokon Allah ya kawomuna Zaman lapiya Amen 🤲🤲

Address

Yarkofoji

Telephone

+23433936278

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when YFTV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to YFTV:

Share