Anas Abubakar Sadiq

  • Home
  • Anas Abubakar Sadiq
Call Directions Contact the business

Anas Abubakar Sadiq Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Anas Abubakar Sadiq, Digital creator, .

🚨 𝐎𝐅𝐅𝐈𝐂𝐈𝐀𝐋: Barcelona now confirm that Raphinha’s out for 𝐅𝐈𝐕𝐄 𝐖𝐄𝐄𝐊𝐒 — club 𝐅𝐔𝐑𝐈𝐎𝐔𝐒! 😡❌ Atlético Madrid (La Liga)❌ Atlet...
28/03/2026

🚨 𝐎𝐅𝐅𝐈𝐂𝐈𝐀𝐋: Barcelona now confirm that Raphinha’s out for 𝐅𝐈𝐕𝐄 𝐖𝐄𝐄𝐊𝐒 — club 𝐅𝐔𝐑𝐈𝐎𝐔𝐒! 😡

❌ Atlético Madrid (La Liga)
❌ Atletico Madrid (UCL)
❌ Espanyol (La Liga)
❌ Atlético Madrid (UCL)
❌ Celta Vigo (La Liga)
❌ Getafe (La Liga)
❌ Potential UCL semi finals
❌ Osasuna (La Liga)
❓ Potential UCL semi finals

“Barcelona are 𝐅𝐔𝐑𝐈𝐎𝐔𝐒 with the mismanagement of Raphinha, Brazil have played him with discomfort in a meaningless friendly on the other side of the world in the most important part of the season”, reports Sport.

27/03/2026

Barka da Juma’a 🤍
Allah ya karɓi ibadunmu, ya yafe mana zunubanmu, ya cika mana burinmu 🤲
Ka tuna da salati ga Annabi ﷺ yau, domin lada yana da yawa.
”

26/03/2026
26/03/2026

THIS IS OUR PATH�

26/03/2026

TSINUWA DA ZAGIN SHUGABANNI BA SHINE MAFITA BA

Abinda mafi akasari na mutanen Arewa s**a fi so a yau shine su ga wani ya fito yana zagi da tsine wa wani shugaba, za'a kambamashi, za'a daukeshi a matsayin babban dan Gwagwarmaya ko jarumi

Jama'a mu sani cewa kundin tsarin mulkin Nigeria ya yadda da hanya guda daya ne wajen canza Shugabanni, shine ta hanyar zabe, don haka ya kamata ace an dau wannan bangare da matukar muhimmanci

Babban abinda wannan al'umma namu na Arewa ke bukata shine ilimantarwa da wayar kan mutanen Arewa tun daga birane har zuwa kauyuka da karkara, mutanen mu su waye akan wadanda ya kamata su zaba a lokacin zabe

Wanda zai yi wannan aiki na wayar da kai shine babban dan gwagwarmaya, ba wai wanda zai zo yayi ta zagi da tsine wa shugaban da yake cutar da al'ummah ba

A wannnan hali da muke ciki mu sani cewa zagi da tsine wa Shugaba ba shine mafita ba, idan Shugaba bai kyauta maka ba ka hukuntashi da katin jefa kuri'arka

Sannan wadanda suke cewa ba zasu yanki katin zabe ba, wai ba zasuyi zabe ba, to sune manyan makiyan al'umma da suke taimaka wa wajen samar da miyagun shugabanni azzalumai

Sai ka tambayi kanka da 'yan uwanka da mutanen uguwarku, da mutanen garinku wanda suke son a samu canji, shin sun tanadi babban makamin nukiliya na yakar jikokin Fir'auna da suke wahalar da mutanen Arewa wato KATIN ZABE?

Ubangiji Allah Ya bamu mafita na alheri

✍️ Datti assalafy

26/03/2026

“Ba lallai sai ka fara da komai ba…
amma dole ka fara daga wani wuri.

Yau na yanke shawarar fara wani sabon mataki a rayuwata 🚀
Ba don na isa ba, amma don ina son in isa.

Idan kana tare da ni, ka danna follow mu tafi tare 💯🤍”

25/03/2026

A Kasar Mu Nigeria Yanzu Ba Riƙe Bindiga Bane Kadai Ta'addanci, ka Riƙe Waya Kana Tallar Azzalumai Shima Ta'addanci Ne.

25/03/2026

“Ba sai ka yi surutu ba… idan kana da manufa 🎯
Ina tafiya a hankali, amma na san inda nake nufa.”

“Assalamu alaikum 🤍Sunana Anas. Ina da buri da manufa a rayuwa 🚀Zan rika sharing abubuwa masu amfani, motivation, da ray...
25/03/2026

“Assalamu alaikum 🤍
Sunana Anas. Ina da buri da manufa a rayuwa 🚀
Zan rika sharing abubuwa masu amfani, motivation, da rayuwa ta yau da kullum.
Ku danna follow domin mu tafi tare 💯”

22/02/2026

����
ka tsaya kasha dariya

10/10/2025

Guess the place
The place is in Yola
The winner will get 1GB

Address


Telephone

+2348033622782

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Anas Abubakar Sadiq posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Anas Abubakar Sadiq:

Shortcuts

  • Want your business to be the top-listed media company?

Share