Bincike HAUSA TV

Bincike HAUSA  TV MADUBIN AL'UMMA

"A rayuwa, kowa madubi ne na wasu. Idan muka haskaka da halaye nagari, duniya za ta haskaka tare da mu.

Idan muka kasance masu gaskiya, rikon amana, da taimakon juna, al’umma za ta ginu da zaman lafiya da ci gaba.🙏

kuyi FOLLOWING 🤝🤝🤝

03/10/2024

Independence guda mai⛽ yakara 😁😁😁

29/09/2024

😂😂😂

29/09/2024

Taya wane yaro

Hamster combat Saura awa biyu za'ayi snapshot ɗin Hamster. Ku tabbata kun saka withdraw ɗinku zuwa Exchanges!!!
20/09/2024

Hamster combat

Saura awa biyu za'ayi snapshot ɗin Hamster. Ku tabbata kun saka withdraw ɗinku zuwa Exchanges!!!

'DAN UWA DUBA DA KYAU!!! Shin yanzu kaga wani bambanci tsakanin Qasusuwan Mai kudi, ko Talaka, ko mai mulki daga cikinsu...
20/09/2024

'DAN UWA DUBA DA KYAU!!!

Shin yanzu kaga wani bambanci tsakanin Qasusuwan Mai kudi, ko Talaka, ko mai mulki daga cikinsu???

To haka kaima watarana zaka zama, alokacin da kabar gidanka da motocinka da iyalanka aduniya, suna nan suna shagalinsu, kai kuma kana karkashin Qasa ka zama abinda ka zama..

KA KIYAYI TAQAMA DA MULKI KO WADATA, KO RAINA MUTANE. AWAJEN ALLAH BAKA FI KOWA DA KOMAI BA, KAWAI YA BAKA WADATA DA MILKI NE DOMIN YA JARABCEKA.

Allah ya jikan Dukkanin Yan uwa musulmai da s**a rigamu gidan gaskiya. Mukuma idan tamu tazo Allah yasa mucika da kyau da imani.

🙏🙏🙏🙏🙏🙏

Baya ga nasarar kashe ƙasurgumin ɗanbindiga Halilu Sububu da rundunar sojin Najeriya ta yi, akwai kuma wasu abokan aikin...
20/09/2024

Baya ga nasarar kashe ƙasurgumin ɗanbindiga Halilu Sububu da rundunar sojin Najeriya ta yi, akwai kuma wasu abokan aikinsa da ta ce ta kashe su tare amma kuma ba a bayyana sunayensu ba.

Bayannan da BH TV ta tattara sun nuna cewa ko a ranar da aka kashe shi yana kan hanyarsa ta komawa daga sulhunta dabobin ƴanbindigar da suke rikici a tsakaninsu.

Kafin a kashe shi ya fitar da wani bidiyo, inda a ciki yake cewa su daina kashe kansu, su haɗa kai su fuskanci waɗanda suke faɗa da su.

Masana na cewa Sububu babban jagora ne a fagen sata da kuma kashe-kashen mutane, kuma shi ne mai gidan Bello Turji.

Tuni rundunar sojin ƙasar ta ce za ta ƙaddamar da wani aikin soja na musamman da ta yi wa laƙabi da "Fansar Yamma" da zimmar zaƙulowa da kuma kashe sauran 'yanbindigar da ke damun arewa maso yammacin Najeriya

Ga labarin da muka samo a gurin manyan influence na mining👇👇👇👇Hamster kaso 75% ta warewa Miners session 1 na yanzu suna ...
20/09/2024

Ga labarin da muka samo a gurin manyan influence na mining
👇👇👇👇

Hamster kaso 75% ta warewa Miners session 1 na yanzu suna da kaso 60% ne, Session 2 suna kaso 15% waton tokens guda biliyan sha biyar 15,000,000,000.

Cikin average miners Hamster miliyan dari 250 miners miliyan 92 ne kaɗai suke participating a mini App, Sa'an nan bayan ga haka sun tabbatar kaso 37% cikin sune Eligible wa'yanda zasu sami $HMSTR dinsu a Airdrop season 1 < wanda aka ware musu Hamster guda biliyan sittin 60,000,000,000.

An jima za'a yi snapshot na airdrop session 1 bayan ga haka za'a ci gaba da participate hamster season 2 ga masu cheating bad, ba zasu sami airdrop a yanzu ba sai dai su ci gaba da season 2.

Karan In Shaa Allah 🙏

DA DUMI DUMIN TA👇👇👇👇👇Hukumar gudanarwar asibitin koyarwa na gwamnatin tarayya da ke Gombe wato Federal Teaching Hospital...
20/09/2024

DA DUMI DUMIN TA
👇👇👇👇👇

Hukumar gudanarwar asibitin koyarwa na gwamnatin tarayya da ke Gombe wato Federal Teaching Hospital ya fitar da wata sanarwar hana dukkannin wani abu mai k**a da mining da zai ɗauke hankalin ma'aikaci daga kula da mara lafiya.

Sanarwar dai wadda mataimakin darektan gudanarwa na asibitin ya sanya wa hannu ta ce:

"An umarce ni da na gargaɗi ma'aikata su guji yin mining ko kuma duk wata hanyar neman kuɗin kirifto a lokacin da suke bakin aiki..."

Sanarwar ta kuma ƙara da cewa " za a ɗauki tsattsauran mataki ga duk ma'aikacin da aka samu yana karya wannan umarni."

Barkammu da juma'a wannan wani masallaci kenen dake garin dalhi a kasar India yayin gudanar da sallar juma'aAllah amshi ...
20/09/2024

Barkammu da juma'a wannan wani masallaci kenen dake garin dalhi a kasar India yayin gudanar da sallar juma'a

Allah amshi iba dunmu🙏

Major 🌟 combo09 20
20/09/2024

Major 🌟 combo

09 20

Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya yi kira da dukkan masu ruwa da tsaki a jihar Edo da su tabbatar an martaba ƙuri'a da zaɓin ...
20/09/2024

Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya yi kira da dukkan masu ruwa da tsaki a jihar Edo da su tabbatar an martaba ƙuri'a da zaɓin mutanen Edo a zaɓen da za a yi gobe.

Tinubu ya bayyana hakan ne a wata sanarwa da ya fitar a ranar Juma'a ta hannun mai magana da yawunsa, Bayo Onanuga.

"Shugaba Tinubu yana kira ga ƴan takara da jam'iyyu da magoya baya da su martaba tsarin dimokuraɗiyya da zaɓin mutane. Ya yi ammanar cewa mutanen za su yi zaɓi wanda s**a ga ya dace da shugabantarsu," k**ar yadda sanarwar ta nuna.

Da yake kira ga Hukumar INEC da jami'an tsaro su kasance na kowa, Shugaba Tinubu ya ce dole kowane ɓangare ya gudanar da harkokinsa cikin lumana.

Tinubu ya nanata cewa domokuraɗiyya na cigaba ne idan akwai fahimtar juna da hakuri da kuma girmama tsarin ƙasa, inda ya ƙara da cewa INEC ta ɗauki alwashin gudanar da zaɓe sahihi.

Shim miye ra'ayinku?

Address

Yola

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bincike HAUSA TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share