18/08/2026
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Adamawa ta musanta rahoton da Adamawa Pulse ta wallafa na cewa Kakakin Rundunar, SP Suleiman Yahaya Nguroje, ya mutu tare da wasu mutane 7.
Rundunar ta bayyana cewa an yi amfani da hoton Kakakin ne wajen rahoton, alhali ba shi ne jami’in da aka ce ya mutu ba.
Ta bukaci masu yaÉ—a rahoton su gyara kuskuren.