Sunna Radio

Sunna Radio Wannan shine Sunna Radio wanda aka kirkiro domin baiwa Alumma daman fahimtar Sunnonin magabata na ƙwarai.

27/05/2026

Mallam ya tsawatar kan yadda ake biyan masu hidima daga cikin daba Layya. Yadda ake raba nama sai inda za’a dawo maka dashi nan kake kaiwa. Da dai sauran nasihohi.

26/05/2026

Yau Shehin Mallamin namu Bashiru Aliyu ya dora da jawabi kan abunda ake bukata ga wanda zayyi Layya.
A cigaba da dora mu a tsarin Sunna don aikata ibada.

25/05/2026

A yanzu da ake fama da tsadar raguna da kuma matsin tattalin arziki. Babu laifi jama’a su hada kudi su sai shanu don yin Layya? Wannan shine abunda Mallam zai amsa mana.

24/05/2026
24/05/2026

Jawabi kan sallah Layya tare da shehin Mallami Sheikh Bashir Aliyu Yola.

04/04/2026

Hukuncin aske gemu - Dr. Jabir Sani Mai hula

Address

Yola
640281

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sunna Radio posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sunna Radio:

Share

Category