Sirrin Zuciya ABC Yola

Sirrin Zuciya ABC Yola shirine dake tattauna batutuwa da s**a shafi rayuwa,da zamantakewar al'umma.Don karin bayani 08088299394, 08022108824.

is a programme that entertain, educate and inform the people

08/10/2023

Daga Ina kuke bibiyarmu acikin shirin?

Da karfe 10am

11/06/2023

Daga Ina kuke sauraron mu ?

Fadi sunan Mutum daya Mafi soyuwa a gunka/ki domin musadaukar da Waka gare su.

Ku kasance damu cikin Sirrin Zuciya da karfe 10am.

12/02/2023

Shirin Sirrin zuciya na yau zamuji Sirrin zuciyanku Kan " Ya ake gane masoyin asali"?
Ku Ajiya Mana raayinku

Congratulations Mai sauraronmu Sadiq Goggo Sadiq da Mai sauraronmu Amaryarka Asmau Ismail Tuta
13/11/2022

Congratulations Mai sauraronmu Sadiq Goggo Sadiq da Mai sauraronmu Amaryarka Asmau Ismail Tuta

06/11/2022
14/10/2022

Mijina yace na dinga Neman izini agurin kafin duk wani Dan uwana yazo gidanmu yanzu shine mahaifiyata tace zatazo bayan shekaru hudu kenan da aurenmu se nake tambayarta yaushe zatazo Bata bani lokacin zuwa ba kwatsam Sega mahaifiyata tazo,mijina yadaina kulani haka zalalika ita mahaifiyata ma Bata ishesa kallo ba ya kaura ya koma dakin baqi ya daina kwana a dakin da nake ita mahaifiyata Kuma nayi mata magana Akan tunda tazo ta ganni ta koma tunda ba jego nake ba kar ta janyo min matsala da mijina Amma fir tace batasan zancen ba Akan setaga gari ta huta,nikuma na daina mata magana saboda ba dole bane setazo tunda mahaifiyar mijina tana zuwa,sirrin zuciya Ina mafita

Address

Mbamba
Yola

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sirrin Zuciya ABC Yola posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sirrin Zuciya ABC Yola:

Share

Category