Zarrà TV

Zarrà TV Zarrà TV channel ne da zamu ringa kawo muku labarai da kuma abubuwan nishadi

Shafin World Of Statistics Ya Wallafa Sunan Annabi Muhammadu (S.A.W) A Matsayin Sunan Da Yafi Kowanne Suna Shahara Da Ya...
26/06/2023

Shafin World Of Statistics Ya Wallafa Sunan Annabi Muhammadu (S.A.W) A Matsayin Sunan Da Yafi Kowanne Suna Shahara Da Yawa A Duniya...

Ga Jerin Shahararrun Sunayen Da S**a Wallafa Nan A Matsayin Waɗanda S**afi Shahara A Duniya Da Kuma Adadin Yawan Masu Sunayen..

Mohammed - 133,349,300.

Maria - 61,134,526.

Nushi - 55,898,624.

Jose - 29,946,427.

Wei - 17,145,807.

Ahmed - 14,916,476.

Yan - 14,733 - 14,733 23,797.

David - 13,429,576.

Li - 13,166,162.

Abdul - 12,163,978.

Ana - 12,091,132.

Ying - 12,047,080.

Michael - 11,471,765.

Juan - 11,372,603. ​​

Anna - 11,350,336 Mary - 11,303,767.

Jean - 11,024,162.

Robert - 10,170,794.

Daniel - 10,026,181.

Luis - 9,751 07,695.

Antonio - 8,659,274.

Joseph - 8,630,833.

Hui - 8,516,339.

Masallacin Harami bayan tafiyar mahajjata zuwa Mina | Allah ya ƙarawa Annabi daraja.
26/06/2023

Masallacin Harami bayan tafiyar mahajjata zuwa Mina | Allah ya ƙarawa Annabi daraja.

Riga (Wool from Napoli - Wamball) = 380k Hula (Tangaran from Borno) = 30k Takalmi (Hermés) = 960k Agogo (Hublot) = 18.5M...
05/04/2023

Riga (Wool from Napoli - Wamball) = 380k

Hula (Tangaran from Borno) = 30k

Takalmi (Hermés) = 960k

Agogo (Hublot) = 18.5M

Total = 19,870,000 ONLY

Eid Wear!

Rabbana ka tsaremu babu. 😭

Wata Baiwar Allah, Mai Matakin Karatu, Bsc da Masters Digiri Tana Neman Mijin Aure Dan KanoWata Baiwar Allah tana neman ...
13/03/2023

Wata Baiwar Allah, Mai Matakin Karatu, Bsc da Masters Digiri Tana Neman Mijin Aure Dan Kano

Wata Baiwar Allah tana neman mijin aure a Kano. Ta ce tana son namiji mai tsoron Allah mai sana'a ko ma'aikacin Gwamnati.

Shekarar ta 34
Tana da ɗa ɗaya 1
Matakin Karatu, Bsc da Masters
Genotype AA
Daga jihar Kano

Tana Neman miji mai ilimi mai addini
Mai aiki ko mai sana'a wanda zai iya rike ta tsakani da Allah, amma dan Kano.

Idan har ka shirya kuma zaka iya Aure ta, shirye ta Aure ka, amma dan Allah banda wasa tsakani da Allah.

Ga duk mai son wannan baiwar Allah yai mana magana ta wannan Number 07047016101 WhatsApp kadai banda kira,

Gwamnan Jihar Anambra Chukwuma Soludo Ya Tabbatar Da Cewa Gwamnan Babban Bankin Najeriya Ya Bada Umarnin A Cigaba Da Amf...
13/03/2023

Gwamnan Jihar Anambra Chukwuma Soludo Ya Tabbatar Da Cewa Gwamnan Babban Bankin Najeriya Ya Bada Umarnin A Cigaba Da Amfani Da Tsofaffin Takardun Kuɗi...

A wata Sanarwa da ya fitar a shafin sa na Facebook Soludo yace yayi waya da Gwamnan babban bankin Emifiele ya kuma tabbatar mashi da cewa a wata ganawa da bankin yayi jiya Lahadi 12/03/2023 da manyan daraktocin kuɗi sun Amince a ci gaba da amfani da tsofaffin takardun kuɗin kamar yadda kotun ƙoli ta bada Umarni.

Ya rasa haƙoransa na ainihi saboda da shan Sigari, a ƙarshe ya gwammace a saka masa haƙoran ƙarfe gudun kar su ƙara ruɓe...
13/03/2023

Ya rasa haƙoransa na ainihi saboda da shan Sigari, a ƙarshe ya gwammace a saka masa haƙoran ƙarfe gudun kar su ƙara ruɓewa.

Sama da 'yan Najeriya miliyan 10 da s**a fara daga shekara 19, suna amfani da tabar wiwi a 2022 - NAFDAC
13/03/2023

Sama da 'yan Najeriya miliyan 10 da s**a fara daga shekara 19, suna amfani da tabar wiwi a 2022 - NAFDAC

CBN Ya Bada Izinin Amfani da Tsoffin kuɗiA karshe babban bankin Najeriya (CBN) ya umurci bankunan kasuwanci da su rika f...
13/03/2023

CBN Ya Bada Izinin Amfani da Tsoffin kuɗi

A karshe babban bankin Najeriya (CBN) ya umurci bankunan kasuwanci da su rika fitar da tsofaffin takardun kudi sannan kuma su karbi kudaden daga kwastomomi kamar yadda gwamna Chukwuma Charles Soludo na jihar Anambra, wanda tsohon gwamnan CBN ne ya bayyana.

Address

Yola

Telephone

+2348080235560

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zarrà TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share