Bajama Multimedia

Bajama Multimedia BAJAMA MULTIMEDIA IS CREATE TO INFORM, ENLIGHTEN, EDUCATING, ENTERTAINMENT ESPECIALLY CURRENT AFFAIRS

14/08/2025

Adamawa State Government empowered fourty thousand Youths and Women.

Council chairman distributes relief items to flood victims in Yola town.By Nasiru Mohammed Yola South local council has ...
14/08/2025

Council chairman distributes relief items to flood victims in Yola town.

By Nasiru Mohammed

Yola South local council has distributed relief items to one thousand two hundred to recent flood victims in Yola town.
The items were distributed to the victims at four designated centres to include, Lamido Zubairu, Adamu Namtari Hall, Aliyu Mustapha College and Digital Hall.
Items distributed include, Bags of rice and Cartons Spaghetti among others.
Presenting the items to the beneficiaries, Chairman of the local government, Alhaji Salihu Usman Malkohi urged the victims to regard the incident as an act of God.
Alhaji Malkohi assured that government at all levels are working tirelessly to support them and charged the beneficiaries to be patients and rally round the present administration for the benefits of all.
In his remark, the District Head of Yola, Alhaji Zubairu Adamu Mustapha commended government and nongovernmental organization for supporting the flood victims in the local government and urged them maintain the posture.
On his, Chairman Yola North local government council, Barrister Jibrilla Ibrahim Jimeta cautioned residents of Yola town to desist from dumping refuse on waterways so as avert water flooding in their areas.
Barrister Jimeta saluted Yola South local government chairman for providing succour to the flood victims and prayed to God to avert future occurrence.
Some of the beneficiaries interviewed, Adamu Ali and Mary Barnabas thanked the council chairman for the gesture and prayed Allah to reward him abundantly.
It could be recall that last month flood claimed over twenty lives in Yola South local government area and destroyed thousands of houses.

Kakakin rundunar, DSP Buhari Abdullahi, ya tabbatar da faruwar lamarin cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Talata.Buh...
14/08/2025

Kakakin rundunar, DSP Buhari Abdullahi, ya tabbatar da faruwar lamarin cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Talata.

Buhari, ya ce, lamarin ya faru ne da misalin ƙarfe 9:00 na daren ranar 9 ga Agusta, 2025, lokacin da ake zargin ya yaudari yarinyar wacce ya kaita wani wuri da babu idon jama'a ya aikata ta'asar, k**ar yadda jaridar Aminiya ta ruwaito.

Bayan samun rahoton faruwar lamarin ne, jami'an ƴan sanda daga ofishin Zambuk s**a hanzarta zuwa wurin, sannan s**a miƙa yarinyar zuwa Asibitin Zambuk domin duba lafiyarta.

Nan take dai rundunar ta cika hannu da wanda ake zargin, kuma a halin yanzu yana tsare a hannun ƴan sanda, yayin da ake ci gaba da gudanar da bincike.

Mutane 7 Sun Jikkata Yayin da Yan Gidan Gyara hali 14 s**a gudu bayan b***e gidan a Keffi,  na jihar Nasarawa.Hakan na d...
13/08/2025

Mutane 7 Sun Jikkata Yayin da Yan Gidan Gyara hali 14 s**a gudu bayan b***e gidan a Keffi, na jihar Nasarawa.
Hakan na dauke cikin wani sanarwar manema labarai da hukumar ta sake ta bakin Kakakinta, Umar Abubakar, yace yanzu haka wasu daga cikin jami'anta suna karɓan agaji gaggawa a wani asibiti.
Lamarin dai ya farune a ranan talata inda kimanin fursunoni goma sha 17 s**a arshe daga gidan.
Zuwa yanzu dai hukumar gidan gyara hali ta katsa ta tabbatar da sake k**a fursunonin guda 7 da s**a gudu.

Mutuwa Tana Kan Kowa, Don Haka Bai Kamata Wasu 'Yan Najeriya Su Dinga Murna Da Labarin Bogin Da Ake Yadawa Kan Rashin La...
13/08/2025

Mutuwa Tana Kan Kowa, Don Haka Bai Kamata Wasu 'Yan Najeriya Su Dinga Murna Da Labarin Bogin Da Ake Yadawa Kan Rashin Lafiya Na Mutuwar Tinubu Ba, Cewar Fadar Shugaban Kasa.
Shin me kekawo yawan jita-jitan karya.
Muhadu a comments section.

Adamawa Assembly Confirms Members of State Judicial Service Commission, Considers Bill on Emir and Chief SuccessionBy Ab...
12/08/2025

Adamawa Assembly Confirms Members of State Judicial Service Commission, Considers Bill on Emir and Chief Succession

By Abubakar Ibrahim

The Adamawa State House of Assembly has confirmed the appointment of Danladi Muhammad, Barrister Hassan Mai Dawa, and Mrs. Merry Kadzai as members of the Adamawa State Judicial Service Commission.

The confirmation followed the presentation of a report by the House Committee on Judiciary and Entrepreneurship Development, chaired by Mohammed Buba Jidjiwa, member representing Jada/Mbulo constituency.

During Tuesday’s plenary, members of the House, supported the adoption of the report, stating that the nominees possess the competence and experience required to serve on the commission, citing their proven track records.

The member representing Mayo Belwa constituency, Musa Kallamu, moved the motion for the adoption of the committee’s report, which was unanimously endorsed by the House.

Following the decision, Speaker of the Assembly, Bathiya Wesley, directed the Clerk of the House to communicate the resolution to the state executive for further action.

The Adamawa State Judicial Service Commission is responsible for advising the Governor on judicial appointments, discipline, and other matters concerning the judiciary in the state.

Meanwhile, the House also deliberated on a bill sent by Governor Ahmadu Umaru Fintiri seeking to amend existing laws to empower the Governor to appoint a prince from the ruling houses to act in place of an incapacitated Emir or Chief during the period of incapacitation.

The public hearing on the bill was aimed at enabling the ad-hoc committee on Emirs and Chiefs, constituted by the Speaker, Bathiya Wesley, to collect inputs from relevant stakeholders across all Emirates and Chiefdoms in the state regarding the proposed amendment.

At the hearing session, submissions were received from the Adamawa Emirate Council, Bachama Traditional Council, Batta Traditional Council, Adamawa Concerned Citizens.

Shugaba Tinubu ya janye tsawaita mukamin da ya yi wa Dr Muheeba Dankaka, ya maye gurbinta da Ayo Hulayat Omidiran daga j...
11/08/2025

Shugaba Tinubu ya janye tsawaita mukamin da ya yi wa Dr Muheeba Dankaka, ya maye gurbinta da Ayo Hulayat Omidiran daga jihar Osun.
Tun da farko sanarwar fadar shugaban kasa ta ce an tsawaita wa Dr Mubeeba Dankaka mukamin da take kai na shugabantar hukumar tabbatar da raba dai-dai a harkokin shugabanci wato Federal Character Commission na tsawon shekaru biyar. Amma sanarwar baya-bayan ta ce Ayo Hulayat ce yanzu za ta jagoranci hukumar.
Daga shafin DLC Hausa.

Gwamnatin Najeriya ta yi maraba da naɗin Maryam Bukar Hassan a matsayin jakadiyar zaman lafiya ta duniya.A yau Litinin n...
11/08/2025

Gwamnatin Najeriya ta yi maraba da naɗin Maryam Bukar Hassan a matsayin jakadiyar zaman lafiya ta duniya.
A yau Litinin ne gwamnatin shugaba Tinubu ta karɓi baƙuncin fitacciyar mai waƙar baka Maryam Hasan wadda ta yi nasarar zama jakadiyar zaman lafiya ta majalisar dinkin duniya. Mataimakin shugaban Najeriya Kashim Shettima ne ya karbi bakuncin jakadiyar da tawagarta a fadar shugaban ƙasa inda ya bayyana farincikin gwamnati da shirinta na yin aiki da jakadiyar yar asalin Najeriya don ƙarfafa zaman lafiya a Najeriya da ma duniya baki ɗaya.
Da yake jawabi ga tawagar ta Global Advocate for Peace ta Majalisar Dinkin Duniya, Shettima ya bayyana Maryam a matsayin mace mai tsayuwar daka wajen sadaukar da basirarta ga wanzar da zaman lafiya musamman a wata ƙasidarta mai taken 'Rikici bai da addini' "wannan ita ce Najeriyar da muke fata, ni a wurina ma wannan ƙasidar ce bakandamiyar Maryam" inji Shettima
Kazalika, Kashim Shettima ya jaddada tsayin dakar da Maryam ta yi na go duk da ƙalubalen da ta fuskanta a matsayin wani abin a yaba.

GAME DA RASHIN LAFIYAR SHUGABAN KASAFadar Shugaban Kasa Tinubu ta karyata labarin rashin lafiyar Shugaban Kasa da ake ya...
11/08/2025

GAME DA RASHIN LAFIYAR SHUGABAN KASA

Fadar Shugaban Kasa Tinubu ta karyata labarin rashin lafiyar Shugaban Kasa da ake yadawa

Wata cibiyar aikin jarida mai binciken kwakwaf wanda ake kira International Centre for Investigative Reporting (ICIR) itace ta fara bayyana labarin rashin lafiyar Shugaban Kasa Tinubu

ICIR ta rawaito cewa wasu majiyoyinta na sirri sun tabbatar mata da cewa tawagar Likitocin Shugaban Kasa Tinubu sun bada shawara a gaggauta fita dashi Kasar waje neman magani

A cikin rahoton cibiyar ICIR da s**a tattara sunce Shugaban Kasa Tinubu yana kwance a gado baya iya zuwa ko'ina b***e ya je ofis yayi aiki saboda rashin lafiya

Amma fadar Shugaban Kasa ta karyata wannan labarin bincike na ICIR, sunce Shugaban Kasa Tinubu yana nan kalau, dalilin rashin ganinsa yana da nasaba da cewa a gida ma yana aiki ba sai ya fito ba

Zai zama abin mamaki matuka ace cibiyar binciken sirri na 'yan jaridun duniya na kasa da kasa ICIR su ruwaito labari irin wannan ya zama karya

Idan da gaske Shugaban Kasa bai da lafiya ban ga abin boyewa ba, a fahimtata bayyanawa yafi domin a masa addu'ah ba laifi bane, kuma duk duniya babu wanda yafi karfin Allah Ya jarrabeshi da rashin lafiya

Duk yadda ta kasance mu dai muna yiwa Shugaban Kasa Tinubu fatan alheri, karin lafiya da imani, kuma muna fatan Allah Ya kara masa jin tausayin mu.

Daga Datty Assalafy

08/08/2025

Adamawa State Police Command decorate 59 newly promoted ASPS

Kwamishinan Tsufuri a jihar Kano, Hon Ibrahim Ali Namadi Wanda ake zargi da yi belin dilan miyagun kwayoyi a jihar, ya a...
05/08/2025

Kwamishinan Tsufuri a jihar Kano, Hon Ibrahim Ali Namadi Wanda ake zargi da yi belin dilan miyagun kwayoyi a jihar, ya ajiye aikinsa.

Announcement! Announcement!!.
05/08/2025

Announcement! Announcement!!.

Address

Yola

Telephone

+2348137263609

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bajama Multimedia posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Bajama Multimedia:

Share