18/06/2023
Masu bibiyar mu ta wannan Kafa assalamualaikum fatan kowa na lafiya,
Ayau cikin shirin wakokin dake tashe zamu kasance da babban bako wato Ahmad fasaha mawaki daga nan jihar adamawa ku kasance da mu akan mita 101.5 da misalin karfe sha daya (11:15am) ko ta radio gerden, ko ta manhajan mu a google store ko kai tsaye ta www.radionigeria.gov.ng/Livestreaming and click on north east then select fombina from the list, domin tambaya yi amfani da comment section 👇
EducationStudents Loan: Revolutionizing access to higher education in NigeriaHadiza AbdulRahmanJune 18, 2023June 18, 2023June 18, 2023June 18, 20230179Nigeria’s education sector is about to see a revolution as students will be able to access financial aid for their education f...