Zij Online TV

Zij Online TV Information, Education and Entertainment is our goal. Fadakarwa, ilmantarwa, da Nishadantarwa

 : An ɗaura auren fitacciyar Jarumar Kanywood Rahama Sadau da angonta Ibrahim Garba a yau Asabar.kamar yadda ake ganin B...
09/08/2025

: An ɗaura auren fitacciyar Jarumar Kanywood Rahama Sadau da angonta Ibrahim Garba a yau Asabar.

kamar yadda ake ganin Bidiyoyi da s**a karaɗe shafukan sada zumunta sun nuna yadda ƴan'uwan amaryar suke taya ta murna.

ALHAMDULLIH AN GANO MATASHI USMAN ALIYU MUHAMMAD daga Majiya Mai tushe na Iyalan Matashi sun shaida cewa Wakilin kafar Z...
09/08/2025

ALHAMDULLIH AN GANO MATASHI USMAN ALIYU MUHAMMAD daga Majiya Mai tushe na Iyalan Matashi sun shaida cewa Wakilin kafar Zij Online TV da safiyar yau Asabar

: Ana cigiyan wannan matashi Mai suna Usman Aliyu Muhammad Mai shekaru 23
Dan anguwar Dogire jimeta

Ya bar gida a ranar Laraba 6th ga watan august 2025 da misali karfe 9pm,

Zuwa yanzu ba ganshi ko ji duriyarsa ba

Yar bar gida yana sanye da rigar jallabiya ash color

Matashi dai yana karatu College for legal studies

Don Allah idon an gashi a kira 0806 344 3742
Ko kuma 08033178018

08/08/2025

: Duty Calls; 59 Adamawa Police Officers Promoted to ASP Rank

 : Ana cigiyan wannan matashi Mai suna Usman Aliyu Muhammad Mai shekaru 23 Dan anguwar  Dogire jimeta Ya bar gida a rana...
08/08/2025

: Ana cigiyan wannan matashi Mai suna Usman Aliyu Muhammad Mai shekaru 23
Dan anguwar Dogire jimeta

Ya bar gida a ranar Laraba 6th ga watan august 2025 da misali karfe 9pm,

Zuwa yanzu ba ganshi ko ji duriyarsa ba

Yar bar gida yana sanye da rigar jallabiya ash color

Matashi dai yana karatu College for legal studies

Don Allah idon an gashi a kira 0806 344 3742
Ko kuma 08033178018

07/08/2025

: Wata Sabuwa; Shima IDRIS ZUBAIRU ya shigo fagen Dambarwar don Jan hankali Giwaye biyu dasu tsagaita wutar

06/08/2025

: Tirkashi; Dan Kuka shike jawo Uwarsa Jifa; Idris Alhaji Farin yayi Martani kan kalaman Bako DDK tare jefa wasu kalubale siyasa ga Tsohon First Lady da sauransu

06/08/2025

: Babbar Magana; Bako DDK yasake jefa wasu kalubale ga Sen. Binani da Yara gidanta a siyasance

06/08/2025

: Rashin zuwa Ta'aziyar dai na cigaba da Daukar hankali ko meyasa? Aliyu Haidar nada Karin haske

 : Fafatawar Manyan giwaye a siyasa tsagin gidan Sen. Binani da gidan Tsohowar First Lady Aisha Buhari. Ku dakance mu da...
05/08/2025

: Fafatawar Manyan giwaye a siyasa tsagin gidan Sen. Binani da gidan Tsohowar First Lady Aisha Buhari. Ku dakance mu daga yanzu zuwa kowani lokaci shirin zaizo muku.

05/08/2025

: A gaggauce Hon. Hussaini Ahmadu har yayi zazzafar Martani kan kalaman Gwaman Fintiri da PDP kan batun zaben Dan Majalisa Ganye

05/08/2025

: Yadda wakilai Sen. Binani s**a Jajatama Alumma da Ibtilahin Ambaliya Ruwa ya rusa a Yola

04/08/2025

: Wata Sabuwa; “Duk wanda yacewa Binani Kule zamuce masa Cas”, Cewar Mal. Hassan Kautal Khairu yayi zazzafar Martani kan kalaman masu ts**ar Sen. Binani.

Address

Jimeta
Yola
640001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zij Online TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Zij Online TV:

Share