Îtz Hãss:G

Directions

Îtz Hãss:G Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Îtz Hãss:G, Digital creator, Njuwa Road, Makama Street, Damare Makama A, Yola.

Aliyu Tijani Aliyu kar kalaman wasu kalilan su jawo asara ga mu masu yawa da ke samun ilimi daga wajenka. A harkar ilima...
10/05/2025

Aliyu Tijani Aliyu kar kalaman wasu kalilan su jawo asara ga mu masu yawa da ke samun ilimi daga wajenka. A harkar ilimantarwa sai ka yi hakuri. - Îtz Hãss:G
#

Follow me Îtz Hãss:G   #
04/05/2025

Follow me Îtz Hãss:G
#

Zaki iya yiwa masoyinki  Allura idan bashi da Lafiya ????Follow me Îtz Hãss:G   #
27/04/2025

Zaki iya yiwa masoyinki Allura idan bashi da Lafiya ????
Follow me Îtz Hãss:G
#

Wani Sarki Ya Tambayi Wani Talakan Sa, Yace "Ya Kai Talaka Ka Bani Shawara Ta Gaskiya Mai Kyau, Hukuncin Me Yakamata Na ...
26/04/2025

Wani Sarki Ya Tambayi Wani Talakan Sa, Yace "Ya Kai Talaka Ka Bani Shawara Ta Gaskiya Mai Kyau, Hukuncin Me Yakamata Na Yankewa Ɓarawon Da Ya Saci Rabin Buhun Masara",?

Sai Talakan Yace "Ranka Ya Daɗe, Aje Ayi Bincike Gidansa Idan Yana Da Abinda Zaici Kuma Yayi Sata Toh A Yanke Masa Hannu, Idan Kuma Wahala Ce Bashi Da Kuɗin Kayan Miya Ne Yasa Yayi Sata Toh A Yafe Masa.

Idan Kuma Yunwa Ce Tasa Yayi Sata Saboda Bashi Da Abincin Gaba Ɗaya Toh A Yanke Hannun Sarki Domin Shine Yayi Sakaci Yunwa Ta Sauka A Kasarsa Har Talaka Yayi Sata", Sarki Yace "Ku K**a Shi Kuyi Masa Bulala 77 Da Mari 40"🤣🤣🤣
Follow me Îtz Hãss:G
#

LAUYA DA MALAMIWata rana lauya ya sayarwa malami da rijiyarsa, bayan kwana biyu lauyan ya zowa malamin yace, "na sayarma...
26/04/2025

LAUYA DA MALAMI
Wata rana lauya ya sayarwa malami da rijiyarsa, bayan kwana biyu lauyan ya zowa malamin yace, "na sayarma da rijiyata amma bada ruwanda ke cikintaba, saboda haka idan kana so kayi anfani da ruwanda ke ciki sai ka biya wasu kuɗi".

Malamin yayi murmushi yace, "Eh dama ina so na sameka na gayama cewa kazo ka kwashe ruwanka daga rijiyar, idan ba hakanba daga gobe zaka fara biyamasu haraji".

Jin hakan sai hankalin lauyan y tashi, yace, "Wasacefa kawai nake".

Malamin ya tuntsure da dariya yace, "Wannan shine dalilinda yasa mutane irinka kuka zama lauyoyi bayan mun karantardaku".
Follow me Îtz Hãss:G
#

Follow me Îtz Hãss:G  #
22/04/2025

Follow me Îtz Hãss:G
#

Kunji ku masu sakar wa talauci fuskaFollow me Îtz Hãss:G  #
22/04/2025

Kunji ku masu sakar wa talauci fuska
Follow me Îtz Hãss:G
#

Never Give up follow me Îtz Hãss:G
21/04/2025

Never Give up follow me Îtz Hãss:G

Let's go 🔥 Follow to Follow 🔥Follow for Follow back🚀🚀🚀🚀 Îtz Hãss:G
18/04/2025

Let's go 🔥 Follow to Follow 🔥
Follow for Follow back🚀🚀🚀🚀 Îtz Hãss:G

Rashin aikinyi ne ya sanya matasa irinsu Kabeer 2Pac da Murja Kunya ke neman haukata kansu wajen neman daukaka.~ inji Fa...
18/04/2025

Rashin aikinyi ne ya sanya matasa irinsu Kabeer 2Pac da Murja Kunya ke neman haukata kansu wajen neman daukaka.

~ inji Farfesa Abdallah Uba Adamu a hirar sa da DCL Hausa follow me Îtz Hãss:G

Address

Njuwa Road, Makama Street, Damare Makama A
Yola

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Îtz Hãss:G posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share