Abban Nooren

Directions

Abban Nooren ✅ Barcelona News
✅ Barcelona Fan.
✅ Adamawa Yola
Whatsaap Only: 09030232715

16/10/2026

Wakilin Nico Williams ya bayyana cewa rashin tabbacin rajista da lokacin buga wasa ne s**a hana ɗan wasan komawa Barcelona a shekarar 2025.

15/10/2026

Achraf Hakimi yace PSG zata shirya sosai domin fuskantar Barcelona a babban wasan da ake sa ran zai ɗauki hankalin magoya bayan ƙwallon ƙafa.

15/10/2026

Raphinha zai koma atisayen Barcelona, amma har yanzu ba a tabbatar da ko zai buga wasan Real Betis ba, yayin da ake son ya murmure sosai kafin karawar PSG.

15/10/2026

Muna taya real Madrid da magoya bayan su murna nasara akan Roma, domin zamu kalli wasan El-classcio tare

Ɓacin Rai Na Ganin Wannan Hoton Yafi Nasarar Real Madrid Na Jiya😎Laminu Bawan Allah
15/10/2026

Ɓacin Rai Na Ganin Wannan Hoton Yafi Nasarar Real Madrid Na Jiya😎

Laminu Bawan Allah

14/10/2026

Eric García ya kira Lamine Yamal ɗan wasa na musamman kuma mafi kyau, bayan taimakon ƙwallaye biyu da ya bayar a nasarar Barcelona kan Galatasaray.

14/10/2026

Barcelona na fatan Raphinha zai murmure ya dawo domin fuskantar PSG a gasar Zakarun Turai, bayan ya rasa wasanni uku saboda raunin cinyarsa.

14/10/2026

Barcelona ta nuna ƙarfin matasanta da salon kai hari mai ban mamaki, inda ta doke Galatasaray da ci 4-1 duk da matsin lambar magoya bayan gida.

14/10/2026

Fermín López ya kira Lamine Yamal mafi kyawun ɗan wasa a duniya, bayan ya taimaka wa Barcelona samun babbar nasara a kan Galatasaray.

Ga abinda wani Dan Madrid ya faɗa wani Shawari zaku bashi?
14/10/2026

Ga abinda wani Dan Madrid ya faɗa wani Shawari zaku bashi?

Address

Yola
640284

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abban Nooren posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share