
02/08/2025
Kwamishinan Sufuri Na Kano Ya Karɓi Cin Hancin $30,000 Daga Dilan Ƙwaya Don Belinsa
Rahoton hukumar DSS ya zargi Kwamishinan Sufuri na Kano, Ibrahim Namadi, da karɓar cin hancin dala $30,000 daga wani dillalin miyagun ƙwayoyi, Sulaiman Danwawu, domin tsaya masa a matsayin mai beli.