Anas Ibrahim TV

Anas Ibrahim TV Official page of Anas Ibrahim TV. Original Hausa content | News | Entertainment. Managed by Anas.

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Auwal Jibrin, Adamu Yahaya, Yusif Gmb, Isah Sabiu Yakubu
19/02/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Auwal Jibrin, Adamu Yahaya, Yusif Gmb, Isah Sabiu Yakubu

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! 🎉 Isa Muhammed, Musa Asasanta, Mahamed Ism...
06/02/2026

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! 🎉 Isa Muhammed, Musa Asasanta, Mahamed Ismail

28/01/2026
22/01/2026

“In 5 minutes I will call DPO, DSS, CUSTOMS, IMMIGRATION and VIGILANTEE Commander.”
— Abubakar Bala (Honourable)
So it was all a lie 😭💔

21/01/2026

Wannan wani shahararren mawakin Hausa ne, ka gane waye shi? 🤔🎤
Ka fadi sunansa a comments 👇

20/01/2026

A jihar Gombe, wani yaron shago mai suna Ibrahim ya soka wa maigidansa Almakashi a gaban uwarsa har ya kashe shi. Lamarin ya girgiza zukata ƙwarai 😭
An k**a yaron, muna fatan hukumar jihar Gombe za ta yi adalci ta hukunta shi ba tare da rainin wayo ba.
Allah ya gafarta wa Abdul-Aziz, ya ba wa iyayensa da sauran ’yan uwansa haƙuri da juriyar wannan babban rashi 🤲
Ku sanya mahaifiyarsa cikin addu’a ta musamman, domin a kan idonta aka caka wa ɗan nata Almakashi tana kallo. Bayan ɗan nata ya raka ta unguwa s**a dawo shagonsa tare, a nan ne wannan mummunan lamari ya faru. Ita ma tana cikin wani mawuyacin hali, abin yana matuƙar damunta. Allah ya ba ta ikon tawakkali da ƙarfi 🤲😔








18/01/2026

Allah ne kaɗai yasan irin raɗaɗin da wannan mutum yake ji a zuciyarsa na rasa iyalansa. Duk da haka an bar shi shi kaɗai, ya koma rayuwa k**ar yadda aka saba, inda hawaye suke zuba saboda kewar iyalansa. Ya Allah ka bashi ƙarfi da juriyar wuce wannan babban jarrabawa. Amin Ya Rabb.

’a

18/01/2026

Kalma daya Tak 🙄 iPhone 17 Pro Max… Unmatched. 😍📱✨, Ba’a samu k**arsa ba. 🔥📱






17/01/2026

Tsabar rashin kulawa na makota har aka kashe rayukan mutane bakwai (7) da rana tsaka, amma ba wanda ya ji, b***e ya kawo ɗauki!
Allah Ya wadaran irin waɗannan makotan marasa imani. Wai har an ji ana cewa: “Ummar kaɗa ka kashe min yaro,” amma babu wanda ya taimaka ko ɗan motsi… Wannan babban bala’i ne na rashin tsoron Allah da rashin tausayi. 💔
Allah Ya tona asirin masu hannu, Ya tabbatar da adalci a kan wannan kisa. Ameen. 🤲💔








17/01/2026

Wadannan hotunan sune mutanen da aka kashe a unguwar Chiranchi, Gidan Kwari, Kano.
Fatima Abubakar (uwar gida), Maimuna Haruna (17), Aisha Haruna (16), Bashir Haruna (13), Abubakar Haruna (10), Faruk Haruna (7), da ƙaramin Abdussalam Haruna (shekara 1 da rabi).
Muna roƙon Allah Ya jikansu Ya basu Aljanna, Ya kwantar da hankalin iyalansu, Ya tona asirin duk wanda ya aikata wannan mummunan kisa. Allah Ya hukuntasu da adalcinsa. Ameen. 💔🤲








17/01/2026

Masha Allahu, gwanin ban sha’awa! Tsohuwar jarumar Kannywood, Zainab Raga, tare da yaronta. Allah ya ƙara musu albarka a rayuwa, amin. 🤍

Address

H/ojo Sabon Gari Zaria
Zabin Zaria
810103

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Anas Ibrahim TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share