Anas TV

Anas TV Welcome to my page! 🌟 I create engaging content that's both informative and entertaining. Follow me for a dose of knowledge, inspiration, and fun! 📚👍"

Ya Allah ka jarabce shi da tsananin son wannan baiwar taka, har kowace mace ta zama tamkar birrai a idanunsa, sai idan y...
25/09/2025

Ya Allah ka jarabce shi da tsananin son wannan baiwar taka, har kowace mace ta zama tamkar birrai a idanunsa, sai idan ya kalli matarsa ya ganta tamkar Ashwariyya 🌹


Kutayani cewa Amen🤲 a comment💬 section

Gaskiya abin da mai wushirya yake yi da wannan yarinya ya wuce gona da iri. Haramun ne a addinin Musulunci a yi irin wan...
24/09/2025

Gaskiya abin da mai wushirya yake yi da wannan yarinya ya wuce gona da iri. Haramun ne a addinin Musulunci a yi irin wannan mu’amala tsakanin baligi da baliga ba tare da aure ba. Bai kamata a ɗauki runguma da alfasha a matsayin ‘content creation’ ko nishaɗi ba. Addini bai yarda da hakan ba, kuma bai da wata hujja.

24/09/2025

Tsuhuwar jaruma a masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood. Wa ya gane ta? Ku rubuta sunanta a comment section👇”

"Lokacin da zuciya take cikin natsuwa da farin ciki, komai a rayuwa yana da sauƙi 💫."
24/09/2025

"Lokacin da zuciya take cikin natsuwa da farin ciki, komai a rayuwa yana da sauƙi 💫."

"Ya Allah! Muna roƙon yardarka da Aljanna, kuma muna neman tsari daga fushinka da wuta. Muna roƙon duk wani alheri da Ma...
24/09/2025

"Ya Allah! Muna roƙon yardarka da Aljanna, kuma muna neman tsari daga fushinka da wuta. Muna roƙon duk wani alheri da Manzonka Muhammadu (SAW) ya roƙa, kuma muna neman tsari daga duk wani sharri da ya nemi tsari daga gare shi. Kai ne mai taimako, kuma al’amura suna gare ka, babu ƙarfin yin komai sai da ikonKa. Ya Allah, ka taimake mu, ka tabbatar da mu cikin alkhairi."

Ya Allah kataimakemu cikin al’amuranmu na yau da kullum 🙏

’a

22/09/2025

"Degree ka na iya ba ka aiki 🧾, amma kwarewa ce zata tabbatar maka da ci gaba 💡. ~ Prof. Isa Ali Pantami"

‎Sallar Asuba kamar filin yaki take, ba kowa ake gani ba sai mazajen gaske 💪.Allah Ka bamu ikon tsayawa kan Asuba da sau...
22/09/2025

‎Sallar Asuba kamar filin yaki take, ba kowa ake gani ba sai mazajen gaske 💪.
Allah Ka bamu ikon tsayawa kan Asuba da sauran salloli a cikin lokutansu 🙏.
Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum 🤲.
Ina yi muku fatan alkhairi tare da nasara a rayuwa 🌹.

’a

Hi everyone 💖❤  Everyone Products
21/09/2025

Hi everyone 💖❤

Everyone Products

Yace me yarage na Apple da bai sayar bah? 🤣
21/09/2025

Yace me yarage na Apple da bai sayar bah? 🤣

21/09/2025

Magana mai tsada kuma ta hankali da kowace mace ya kamata ta saurara 👂✨
Hakika duk abin da Allah ya shar’anta akwai alkhairi a cikinsa 🙏💎

Address

H/ojo Sabon Gari Zaria
Zabin Zaria
810103

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Anas TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share