21/11/2025
*Assalamualaikum*
Sakon Tina tarwarmu ta yau akan *(GINA ALKAI RI NE DAN GOBENMU)* ne Allah yake cewa Yaku wadanda sukai imani kowa ya dubi me ya gabatar Dan gobe kiyama, Yan uwa munsan akwai mutuwa zatazo, to kowa yai tinani yai abin da zai iya natai makon Addini da Al'uma,wallahi asara ne kazo duniya ka koma ga Allah baka Gina gobankaba ,*Allah ka bamu damar Gina gobam mu Koda da Bada, ilmi,dukiya,tarbiyya,shawari,ne,Ameen.*