Ibrahim Dauda TV

Ibrahim Dauda TV 🎙️ Hausa Motivation | Nasihu | Tunatarwa
📖 Labarai masu amfani da ilimantarwa.
❤️ Ku bi (Follow) don samun sabbin bidiyoyi kullum.

⚠️ DUNIYA ABIN TSORO CE! ⚠️TALAUCI NA SAUYA KAMANNI, TSUFA NA SAUYA ƘARFI, JARABAWA KUMA NA IYA ZUWA DA ABIN DA YA FI ƘA...
20/08/2026

⚠️ DUNIYA ABIN TSORO CE! ⚠️

TALAUCI NA SAUYA KAMANNI, TSUFA NA SAUYA ƘARFI, JARABAWA KUMA NA IYA ZUWA DA ABIN DA YA FI ƘARFIN MUTUM. 😔

KADA KA RAINA WANDA YAKE CIKIN HALI A YAU, DOMIN GOBE BA KA SAN ABIN DA ZAI KAWO BA.

ALLAH YA KARE MU DAGA JARABAWAR DA BA ZA MU IYA JUREWA BA. 🤲😭

18/08/2026

DAMUWA TA DAMEMU

17/08/2026

15/08/2026

Address

Kaduna Zaria
Zaria
IBRAHIMIBRAHIMDAUDATV

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ibrahim Dauda TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share