Zazzau Daily Reporter's

Zazzau Daily Reporter's Labaran cikin gida da na waje

26/03/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Ibn Saleh Nuraddeen, Ahmed Maitudu, Abdulkarim Saidu, Yakubu Waziri Bala, Musa Idris, Lukman Haris, Bashir Khalid Mgn, Çhàwåíí Ibraheem Hámzâh, Yusuf Aliyu, Mukaz Sweet, Abbas Ismail, Zubair M Labaran, Mousterpher Aleeyou Danrakerh, Danyaro Sani, بشير ابراحيم, Hannatu Umar, Pablo Pio, Hon Ibrahim Shanono, Abdullahi Adamu Idris, Aliyu Yahaya, Muhammad Mustapha, Dalhatu Hafsat, Abba Ibrahim, Ummusalma A Sambo, Hagaar Muhammad, Ummu Aseem Ledern, Abdulmajeed Ebraheem Balarabe, Aliyu Saidu Bashir, Ummasalma Auwal Cindo

06/11/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Avdourl Måkämä, Mubarak Zaria Hassan

YANZU-YANZU:Shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya bama Shugaban Shari'a na Masa Umurni Kan ya Duba Lamarin Yaran d...
01/11/2024

YANZU-YANZU:Shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya bama Shugaban Shari'a na Masa Umurni Kan ya Duba Lamarin Yaran da Aka Kai Kotu Yau Kan Zargin su da Daga Tutar Kasar Rasha.

01/11/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Adam Ummar Ahmad, Nasiru Aliyu, Sharrehu Lerwerl Abdoulserlerm Ameer, Ummahkhalil Ummahkhalil, Salisu Abubakar Datti, Oum Ayman Oum Ayman, Nafisa Musa

27/08/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Comrd Zoulkifil Ikira Maibakko, Hassan Al-hassan, Yahaya Muhammad, Muhammad Buhari Adam, Ïtx Ãbbãñçy, Ismail Aliyu, Ismail Yahaya, Marham Abdullah

30/07/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Sodiq Al'ameen, Adamu Maiwada, Haliru Hassan, Saad Tahir

YANZU-YANZU: Anga jinjirin watan Ramadan a kasar Saudiyya.
10/03/2024

YANZU-YANZU: Anga jinjirin watan Ramadan a kasar Saudiyya.

Wata Budurwa Ta Aikawa Da Saurayinta Abubuwan Da Take Bukata Lokacin SallahHabiby na ga abubuwan da nake bukata da salla...
04/03/2024

Wata Budurwa Ta Aikawa Da Saurayinta Abubuwan Da Take Bukata Lokacin Sallah

Habiby na ga abubuwan da nake bukata da sallah duk dai ban matsa ba amma duba da yanayin da ake ciki nace bari na tura maka domin ya zama cikin kasafinka wato Budget.

Yanzu a matsayinka na saurayi idan budurwarka ta turo maka da wannan budget Yaya zakai?

A matsayinki na budurwa kina ganin ya dace ki dorawa saurayinki irin wannan nauyi duba da irin halin da ake ciki na kuncin rayuwa?

Innalillahi' wainna'ilaihirrajiun!😭Yanzu da safen nan mota ɗauke da awakai tayi mummunan Accident a Tashan Yari tsohuwa,...
04/03/2024

Innalillahi' wainna'ilaihirrajiun!😭

Yanzu da safen nan mota ɗauke da awakai tayi mummunan Accident a Tashan Yari tsohuwa, sama da mutane 20 ne s**a rasu!

Ana ji ana ganin wasu mota ta danne su suna faɗin a taimaka musu, ba yadda aka iya, Allah yaji ƙhan su da rahama!

Amiin ya rabbil'alamina!🤲

Kasar sealand itace kasa Mafi kan'kan'ta a duniya domin kasar tana da yawan mutane guda 27 kacal
12/02/2024

Kasar sealand itace kasa Mafi kan'kan'ta a duniya domin kasar tana da yawan mutane guda 27 kacal

Kwanta kayi bacci kyauta kuma ka farka a biyaka,An buɗe gidan bacci a ƙasar Amurka wanda ake gayyato mutanen kowa yazo y...
09/02/2024

Kwanta kayi bacci kyauta kuma ka farka a biyaka,

An buɗe gidan bacci a ƙasar Amurka wanda ake gayyato mutanen kowa yazo ya kwanta yayi bacci ya gaji, idan ya farka sai ya basu labarin mafarkin da yayi, nan take a biya shi $2,000 kimanin Naira Miliyan ukku a kuɗin Najeriya ance yanzu haka ƴan asalin Najeriya mazauna ƙasar Amurka na tururuwa zuwa wannan kamfani na siyan mafarki.

Kunji fa menene ra'ayoyinku shin zaka iya zuwa wannan kamfani don siyar da mafarkinka?

AN SHIGA MAWUYACIN HALIIdan ka shiga kasuwa, aka ganka da sutura mai kyau Wallahi da kyar ka fito wani ko wata bai tarek...
06/02/2024

AN SHIGA MAWUYACIN HALI

Idan ka shiga kasuwa, aka ganka da sutura mai kyau Wallahi da kyar ka fito wani ko wata bai tareka ya roki ka taimaka masa da abinda zai sayi abinci ba

Wallahi akwai wadanda ba mutuwar zuciya bane ke sa su bara da roko, sun rasa yadda zasuyi ne, har da ma'aikatan Gwamnati yanzu roko suke

Ko a Kasar da mutanen cikinta mahaukata ne ba'a cire tallafin mai ba tare da an kara albashi kuma an yi tsarin da talaka zai samu sauki ba, sai gashi hakan ya faru a Kasar mu Nigeria, kuma an kyale ba'a dauki matakin da ya dace ba

Wannan bala'in fa wai a hakan muna watan January ne, akwai sauran watanni 9 nan gaba a lokacin da komai ya kure tsadansa, hakan na nufin tsadar rayuwa da muke ciki zai nunka kusan sau tara, kun ga idan ba Allah ne ya dube mu da idon rahama ba Wallahi bamu isa mu jurewa ba

Jiya na ga mutane a garin Minna jihar Niger sun fara fitowa zanga-zanga domin janyo hankalin Gwamnatin Tinubu akan tsadar rayuwa, sun tare hanyoyi har sai da jami'an tsaro s**a dinga harba bindiga, to an fara kenan, kuma ba zamu iya hana mutane ba, domin na fahimci zanga-zanga shine yaren da masu iko da Nigeria kadai s**a fi fahimta

Amma tabbas ana bukatar daukin gaggawa daga Gwamnati akan tsadar rayuwa, kuma muna goyon baya dari bisa dari talakawa su dauki dukkan matakin da ya dace akan wadannan masu iko da s**a gaza ba tare da anyi tashin hankali ba

Wani abin takaici da ban tsoro shine, madadin Shugaban Kasa ya fada mana kalma mai dadi akan tsadan rayuwa kawai sai ya bude baki yace wai duk nahiyar Afirka babu Kasar da ake rayuwa cikin walwala da sauki kamar Nigeria, na tabbata makarrabansa ne s**ace ya fadi haka

Sunci amanar Shugaban Kasa kenan da s**a boye masa gaskiya game da mawuyacin hali da aka jefa al'ummar Kasa, ya rage ga al'ummar Kasa su dauki matakin da ya dace don samarwa kansu mafita

Muna rokon Allah Madaukakin Sarki Ya bamu mafita na alheri

Address

Zaria

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zazzau Daily Reporter's posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Zazzau Daily Reporter's:

Share