Huffazul Qur'an Tv

Huffazul Qur'an Tv إن الذين يتلون كتب الله وأقاموا الصلوة وأنفقوا مما رزقنهم سرا وعلانية يرجون تجرة لن تبور🌹❤️
(1)

Goni Alhaji Murattil masoyin Gwarzuwa ya samu Admission domin karatu a Jami’ar Musulunci dake Madina Kuma yanzu haka ya ...
28/12/2025

Goni Alhaji Murattil masoyin Gwarzuwa ya samu Admission domin karatu a Jami’ar Musulunci dake Madina Kuma yanzu haka ya bar Nigeria Tun safe yau 😍🤩

Kuyi masa Addua da fatan Alkhairi Dan Allah….🤲

Amma bamusan wa ya bawa Amanar…..ba?

28/12/2025

Duk Abinda Mutum zai samu a Musabaqa Ribar kafa ne.
Ka kyautata niyya babban Rabo yana Lahira in sha Allah

28/12/2025

Wai masu cewa ana Musabaqa ba don Allah ba shin sun shiga zuciyar mutum ne s**a gani?
zato sukeyi fa kuma Annabi ya hana zato

Goni Sulaiman saleh Ikara Gwarzon Musabaqa na Farko a jahar kaduna Matakin Izu 60 da Tafsiri 2014 jigawa kuma malami ga ...
28/12/2025

Goni Sulaiman saleh Ikara Gwarzon Musabaqa na Farko a jahar kaduna Matakin Izu 60 da Tafsiri 2014 jigawa kuma malami ga Gwarzon Izala na 2025 Abuja

Allah ya karawa Rayuwa Albarka ya Albarkaci Zuriya.🤲

Innaa lillahi wa innaa ilaihi raji'un 😭 Na Hadu dashi a Abuja Kwanan Baya wajan program na Alqur’ani munyi hira sosai ku...
28/12/2025

Innaa lillahi wa innaa ilaihi raji'un 😭

Na Hadu dashi a Abuja Kwanan Baya wajan program na Alqur’ani munyi hira sosai kuma ya fadamun cewa yana sona saboda Allah.Goni Muhammad Sani isah (Aljerawy) shine ya hadani dashi kuma shidin Gonin Alqur’ani ne ya iya tangeemi kwarai 🥹

Allah ya gafarta masa yasa Alqur’ani ya cecemu damu Baki daya 🥹🤲

28/12/2025

Musabaqar Izala tana saka dan takara dole yaje yayi karatu wlh 😀

28/12/2025

Yanzu haka Gwarzo yana cikin motarsa suna Tahowa gida Da sauran Yan uwa 😀
Kiyi musu Addua

Address

Zaria

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Huffazul Qur'an Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Huffazul Qur'an Tv:

Share

Category