Shuaibu Sanco kwangila

Shuaibu Sanco kwangila SHUAIBU SALEH SANCO KWANGILA

06/06/2025

Allah yakara Daukaka da Basira Sayyada

06/06/2025
Sheikh Rabi,u Abdullahi Ganganfa Zaria.Shugaban Fityanul Islam Kaduna .Muna Rokon Allah yakara ma Rayuwa Albarka Ameeen
26/05/2025

Sheikh Rabi,u Abdullahi Ganganfa Zaria.
Shugaban Fityanul Islam Kaduna .
Muna Rokon Allah yakara ma Rayuwa Albarka Ameeen

25/05/2025

Babban Giwa na GIWA Ikon Allah
Shugaban Yan Agaji na Africa
Alh MAGAJI LIRWANU GIWA

25/05/2025

Allah Ya kaiku Lafiya Dan Alfarmar manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam

*SANARWA:**JIRGI NA 6* HukumarJin Dadin Alhazai ta Jihar Kaduna tana kira ga maniyyatan kananan hukumomin Igabi, Makarfi...
18/05/2025

*SANARWA:*

*JIRGI NA 6*

HukumarJin Dadin Alhazai ta Jihar Kaduna tana kira ga maniyyatan kananan hukumomin Igabi, Makarfi, Kaduna ta Kudu, Kauru, da hedkwata da aka lika sunayensu a ofisoshin ƙananan hukumominsu da s**a yi rajista da su hallara a sansanin alhazai da ke Mando, Kaduna yau Lahadi 18 ga watan Mayu, 2025 da sun ji wannan sanarwa domin daukarsu zuwa kasa mai tsarki.

Ana bukatar maniyyata da wannan sanarwar ta shafa su tuntubi jami’ansu domin karin bayani.

Duk maniyyacin da ba sunansa, ba za a bari ya shiga sansanin alhazai ba.

Ana tunatar da maniyyata cewa su sanya unifom dinsu na alhazai tare da rike dukkan takardunsu na tafiya.

Ana gargadin maniyyata duk wanda ya ki fitowa, zai iya asarar kujerarsa tare da kudaden tikitin jirgi, masauki, sufuri da kudin ciyar da maniyyaci a kasa mai tsarki.

Ana bukatar 'ýan rakiya su tsaya iyakar da aka kebe na shigar maniyyata ne kadai a yayinda da s**a iso sansanin alhazai da ke Mando.
Allah Ya kawo ku lafiya.

JIRGI NA BIYU KADUNA Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Kaduna tana kira ga maniyyatan kananan hukumomin Giwa su 129 da ...
14/05/2025

JIRGI NA BIYU KADUNA

Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Kaduna tana kira ga maniyyatan kananan hukumomin Giwa su 129 da na Ikara su 162 da na karamar hukumar Jaba da aka lika sunayensu a ofisoshin ƙananan hukumominsu da s**a yi rajista da su hallara a sansanin alhazai da ke Mando, Kaduna yau Laraba 14 ga watan Mayu, 2025 da zaran sun jin wannan sanarwa domin daukarsu zuwa kasa mai tsarki.

Ana bukatar maniyyata da sanarwar ta shafa su tuntubi jami’ansu domin karin bayani.
Duk maniyyacin da ba sunansa, ba za a bari ya shiga sansanin alhazzai ba.

Ana tunatar da maniyyata cewa su sanya unifom dinsu na alhazai tare da rike dukkan takardunsu na tafiya.

Ana gargadin maniyyata duk wanda ya ki fitowa, zai yi iya asarar kujerarsa tare da kudaden tikitin jirgi, masauki, sufuri da kudin ciyar da maniyyaci a kasa mai tsarki.

Ana bukatar 'ýan rakiya su tsaya iyakar da aka kebe na shigar maniyyata ne kadai a yayinda da s**a iso sansanin alhazai da ke Mando.

Allah Ya kawo ku lafiya.

r Jin Dadin Alhazai ta Jihar Kaduna

Tsarin tashin Alhazan Babban Birnin Tarayya (FCT)1) Jirgi na Farko: May 16, 20252) Jirgi na Biyu: May 18, 20253) Jirgi n...
08/05/2025

Tsarin tashin Alhazan Babban Birnin Tarayya (FCT)

1) Jirgi na Farko: May 16, 2025
2) Jirgi na Biyu: May 18, 2025
3) Jirgi na Uku: May 20, 2025
4) Jirgi na Huɗu: May 21, 2025

Hajj Mabrur!!

Address

Kwangila Sabon Gari Kaduna
Zaria
ZARIA

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shuaibu Sanco kwangila posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Shuaibu Sanco kwangila:

Share

Category