MAHANGIYA

MAHANGIYA Mun buɗe wannan online jarida ne domin samun ingantattun labarai da sahihan rahotanni daga ko ina.

Itawannan jarida ga ayyukanta kamar haka: Tallace Tallace ga kamfanoni, masana antu, shaguna, DSS

13/04/2025

Hon. Aminu Sani Mungai
Elected newly Counselor Bumbu B Ward karamar hukumar Maiadua.

Muna tayaka murna da addu'a Allah ya baka iKon sauke nauyi da yarataya a kanka.

08/04/2025

TSAKANIN

A.SEN. NASIRU SANI ZANGO

B. SHEHU ABDU DAURA

WAYAFI KULA MUTANE

25/02/2025

ASSALM. BARKANMUDA YAU KUGAYAMANA DAGA JAHOHINDA KUKE BIBIYAR WANNAN SHAFIN ME ALBARKA MUNASO MUSAMU QARIN WAKILAI DAGA JAHOHIN NAJERIYA MAZA DA MATA KUYIMANA MAGANA A COMMENT MUNGODE SEMUNJIKU

25/02/2025

Tsohon Ministan Matasa Yabada Shawarar IBB Yamaida Aikin Gina Dakin Karatu Zuwa Gidauniyar Bada Ilmi Ga Ya'yan Talakkawa Kyauta.

Dubi da irin yanayin da Arewa ta sami kanta, shin ginin gidan ajiya takardu shine alheri? Ina kira ga Janar Babangida da ya mayar da wannan gidauniyar bada da ilimin kyauta ga yayan talakawa Arewa.

Domin kididigu ya nuna cewa miliyoyin yaran arewa basu zuwa makaranta. Saboda haka babu amfani ginin gidan ajiya takardu, kuma babu masu karatu.

Idan a masayin ku na iyayen da dattawa kasa baku yi komai ba,toh lallai akwai balai bayan ba ku. Ranar gini ranar zane.

25/02/2025

Mazauna garin Boto a jihar Bauchi sun shiga jarabawa da ango da yayar amarya s**a rasu a ranar ɗaura aure - Duba abin da ya faru a sashen sharhi.

Hoto: /X

19/02/2025

Yusuf Maitama Sule Nafi Tsana "In ji Dimka.

Bayan samun nasarar hallaka Murtala da ya jagoranci yi, ba Murtalan kadai bane a ransa, shi ma Ibrahim Taiwo bai tsira ba daga fushin Dimka. Dimka da sauran Yaransa sun tsani Ibrahim Taiwo ne saboda rawar daya taka wurin hambarar da gwamnatin Gowon.

Bayan cafke su Dimka a cikin takardunsu anyi arba da wata takadda da take nuna irin tsanar da s**aima Marigayi Danmasanin Kano Maitama Sule.

Maitama na cikin mutanan da su Dimka s**ayi niyar suyi masa kisan gilla da sun samu nasarar wannan juyin mulkin.

Kamar yadda Maitama Sule ya fada a litatafin tarihin rayuwarshi MAITAMA SULE DANMASANIN KANO. Marigayi Janar Shehu Musa Yar'adua shi ne yake fadama Maitama wannan magana da s**a hadu a filin jirgin sama na Legas. Shehun ya ce Yaya ai kana cikin wanda su Dimka s**ayi niyar kashewa da sun samu nasara.

Maitama Sule, ya tambayi Shehun cewa ni kuma awa? Nida ba soja ba, laifin mai nayi musu? Shehun ya amsawa Maitama Sule da cewa Yaya, laifinka kawai shi ne, na daya albashinka yafi na kowa yawa a Najeriya, domin har shugaban kasa Murtala albashinka yafi nashi yawa.

Shi Murtala Naira Dubu bakwai yake dauka, a Shekara Kai kuma Naira dubu goma sha bakwai kake Dauka a Shekara a matsayina ka shugaban hukumar sauraron koken ma'aikata ta kasa.

Laifinka na biyu shi ne shugaban kasa ya fifitaka ya baka damar da baiba wasu manyan Janar, Janar ba na soja ba, wayannan sune laifukanka a wajen su Dimka.

~ Muhammad Cisse ✍

14/02/2025

Dan majalisa daga jihar Zamfara, Hon. Aminu Jaji ya bukaci a dakata da maganar takarar Bola Tinubu a zaben 2027. Karanta cikakken labarin a sahsen sharhi.
Hoto: Nasir El-Rufa'i|Salihu Tanko Yakasai|Facebook

12/02/2025

Address


Telephone

+2348032410343

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MAHANGIYA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to MAHANGIYA:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share