Zaria Daily Post

Zaria Daily Post Duk lokacin da kake yawan hangen abin da waninka yake mallaka lokacin kake ragewa kanka jin daɗin rayuwa!

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un lallai duniya ba matabbata ba ce, Allah yasan da zuwan ka bawan Allah mutumin kirki n...
08/10/2024

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un lallai duniya ba matabbata ba ce, Allah yasan da zuwan ka bawan Allah mutumin kirki na al'umma (Dan isan zazzau) Dan-Isan Zazzau Alh. Umar Shehu Idris.


Zaria Daily Post

Ba'a yafiya a Kannywood, yan hassada da bakin ciki sun cika masana'antar - Adam ZangoJarumi a masana'antar shirya finafi...
15/04/2024

Ba'a yafiya a Kannywood, yan hassada da bakin ciki sun cika masana'antar - Adam Zango

Jarumi a masana'antar shirya finafinan Hausa ta Kannywood, Adam A. Zango, ya bayyana cewa masana'antar tasu cike take da yan bakin ciki da hassada da kuma maciya Amana, domin akwai mutanen da ya taimakesu a cikin sanadin ɗaukakarsu, amma su na gani ana zaginsa basa iya kare shi, dukda sun san cewa abinda ake zaginsa akansa ba gaskiya bane.

Zango ya bayyana haka ne cikin wani fefen bidiyo da ya saki a ranar Lahadi, inda yace mutane irinsu, Falalu Dorayi, Ado Gwanja, Abubakar Sani, Zainab Indomie da sauransu, duk ya taimakesu wasu ma har kyautar Mota ya basu, shi yasa yake jin tsoro akan abinda ya faru da Marigayi Rabilu Musa Ibro da Aminu S Bono, a lokacin da suke raye da kuma bayan rasuwarsu.

Cikin jawabinsa, Zango ya buga misali da Darakta Ashiru Nagoma da kuma tsohon jarumi Bashir Bala Chiroki, wanda yace duk laifin da s**a aikata a Kannywood ya kamata a yafe musu, a taimakesu domin sun iya kuma sun bada gudummawa a masana'antar, kuma Allah ma ana yi masa laifi a nemi afuwarsa kuma ya yafe ballantana Kannywood.

A batun zamantakewar aure tsakaninsa da iyalinsa, Zango yace a cikin matan da yayi zaman aure dasu bai fi guda biyu ne s**a yi rabuwa bisa wasu dalilai marasa ƙarfi ko kuruciya ba, amma ragowar duk sun aikata masa wasu laifuka da idan ya bayyana su sai an jinjina masa.

Zaria Daily Post
15/4/2024

31/10/2023
Best Photo Of the Day
06/07/2023

Best Photo Of the Day

12/05/2023

Acikin Sunayen

Allah Guda(99)

Rubuta Daya(1)

Domin Girman Sa 🙏

22/10/2022

Ta yi masa magana a WhatsApp. Ya kalli hoton da ta sanya ya ce, gaskiya kina d kyau sosai, don Allah ya sunanki?

Ta ce, Ba sai ka sani ba, babu buƙatar hakan!

Ya ce, sufa kyawawan mata haka suke, ki yi haƙuri ki gayan sunanki,ina so mu saba kuma auranki zan yi.

Ta ce, Ni matar aure ce!

Ya ce, haka kuke cewa in bakwa son kula mutum!
Wallahi tun da na ganki na ruɗe,ban taba ganin mai kyau kamar ki ba! Me yasa ba zaki bani dama ba..?

Ta ce, ba zan baka dama ba domin ni matarka ce, wannan sabuwar lambata ce, kuma hoton ɗakko shi kawai na yi na saka!

Wannan ita ce JYOTI AMGE. Yar shekara ashirin da takwas 28 years, saura wata biyu ta shiga shekara ashirin da tara 29 ye...
07/10/2022

Wannan ita ce JYOTI AMGE. Yar shekara ashirin da takwas 28 years, saura wata biyu ta shiga shekara ashirin da tara 29 years.

Ta fi kowacce mata kankanta a duniya, gaba daya tsawon ta befi 2ft ba, wato tsawon qafa biyu hakan ya nuna bata kai yaro dan shekara biyu tsawo ba a daidai lissafi na tsayi. Bincike ya nuna bazata kara tsawo ba.

Nauyin ta kuma befi 5kg ba

Ita dai jyoti amge an haifeta 16th December 1993 a Nagpur na kasar India 🇮🇳

Ta shiga cikin littafin guinness book of record na duniya a shekarar 2011, wanda aka tantance ta a matsayin matar da tafi kowace mata gajarta da qanqanta a duniya.

Sabuda yanyin tsawon ta, komai sede a qirqiri daidai nata, kamar kayan sawa da sarka da su awarwaro. Hatta chokalin ta da farantin cin abincin ta daidai nata ake yi, sabuda bazaa ta yi amfani da na yara ba tunda ba yarinya bace, sanan kuma babu na manya daidai ita, duk sun mata girma, to saida a mata nata a kampani.

Ta shiga makaranta tun tana da shakara hudu a duniya 4 years, tayi makarantu kala kala, sede ana mata kujera da table daidai ita, amma yanda ake yiwa kowani dalibi dan shekarunta haka ake mata.

Kamar dai yanda yanmata suke son ado da kwalliya, rike waya me kyau, haka ita ma jyoti amge take.

Bata da wani mafarki kamar tazama yar wasan kwaikwayo kuma burin ta ya cika.

Likitoci sun bayyanar da dalilin rashin tsawon ta, sabuda wata chuta da ake kira primordial dwarfism.

A wannan shekarun nata har yanzu ko qirgen dangi bata fara ba b***e Al’ada.

Fatana gare ta Allah kawo miji na kwarai🙏

Wani fata zakuyi mata?

Sannan

Wai ita wannan me zaa kira ta? wada ce ko qanwar wada?

Fulani maryam
6/10/2022

ABINDA YA FARU GA SIYAMA MAI SHEKARU 3 A DUNIYASiyama ta rasu ranar Alhamis 29-09- 2022 kimanin karfe 4 na yamma a dalil...
02/10/2022

ABINDA YA FARU GA SIYAMA MAI SHEKARU 3 A DUNIYA

Siyama ta rasu ranar Alhamis 29-09- 2022 kimanin karfe 4 na yamma a dalilin Fyade da wanda ake tuhuma wani Idi (Baba Idi) mai shekaru kimanin 40 zuwa sama, dake Zaune a Lungun Alhaji Halliru a unguwar Gama, karamar hukumar Nassarawa ya yi mata ranar Talatar da ta gabata.

Kimanin kwana shida da ya gabata, Idi ya dauki Siyama zuwa dakinshi ya bata alewa inda ya yi lalata da ita kuma ya tsoratar da ita cewa in dai ta fadawa Abbanta sai ya kasheta da Almakashi kuma ya hadata da magen gidansu ta cinyeta (kasancewar ta mai tsoron mage) ta kwatanta mana yadda ya dora mata almakashi a wuya yace sai ya yankata da shi idan ta fadawa Abbanta.

Bayan ta shigo gida an cire mata kaya za ayi mata wanka aka ga jini yana fitowa daga jikinta, aka ce me ya sameta tace "Baba Idi ne yake mun wani abu yauma ya ciremin wando ya yi min ya bani alawa kuma yace idan na fadawa Abbana ze kasheni, Umma don Allah kar ki fadawa Abba". Daga nan aka dauketa aka kaita asibiti inda likitoci s**a tabbatar da 'Pe*******on' kuma s**a fadi hanyoyin da za a bi a kula da lafiyarta.

Bayan jami'an tsaro sun kamashi an kaishi CIID ana cikin bada statement aka fito dashi da ankwa, tana ganinshi ta rude da firgici tana cewa "Umma yace kasheni zai yi da Almakashi, me yasa ki ka fadawa Abba? Kasheni ze yi kuma ze hadani da mage" daga nan zazzabi ya kamata aka dawo da ita gida, har zuwa washe gari da ta rasu tana ta maimaita kasheni zeyi da Almakashi.

Yau kwanan Siyama uku da rasuwa sakamakon Zalunci da cin zarafin da wannan la'anannen Allah ya yi mata, Allah ya gafarta mata yasa mai ceton iyaye ce shi kuma Allah ya kare Al'umma da sharrin mutane irinsa yasa ya girbi abinda ya shuka.

Ga hotunan Siyama nan a kasa.

Daga Bilya Abubakar Muhammad

Abin Mamaki!!Wannan shine michel lotito ɗan ƙasar faransa mai shekara 57,  ana masa laƙabi da MR EAT ALL. Wannan mutum A...
19/09/2022

Abin Mamaki!!

Wannan shine michel lotito ɗan ƙasar faransa mai shekara 57, ana masa laƙabi da MR EAT ALL.

Wannan mutum Allah ya haliccesa yana iya cin komai, Abincinsa shine ƙarfe da roba.

Ya mutu a shekarar 2007, Abubuwan da y ci kafin mutuwarsa sun haɗa da :-

1- kekuna 18
2- talabijin 7
3- kwamfuta ɗaya
4- ƙaramin jirgin mai saukar angulu
5- sarƙa mai tsawon mita 500

Guguwa da Goyon Jariri, Jama'a Don Girman Allah Mu Taimaka Wannan Mata Ta Samu Keken GuraguDon Allah duk mai hali ya tai...
14/09/2022

Guguwa da Goyon Jariri, Jama'a Don Girman Allah Mu Taimaka Wannan Mata Ta Samu Keken Guragu

Don Allah duk mai hali ya taimakawa wannan baiwar Allah wadda gurguwa ce, tana da yara biyu, yaro namiji yana da shekara biyar shi yake rike kanwar sa duk inda mamar za ta tafi.

Don Allah idan akwai wanda zai iya taimaka mata da keken guragu, tana a garin Maiduguri ne.

Duk mai neman karin bayani akan ta zai iya kiran wadannan lambobin;

07031203022
08067620342

12/09/2022

An Sace Makarar Daukar Gawa A Wani Masallaci Dake Unguwar Hayin Banki A Jihar Kaduna

Daga Taskar Labarai

Wani dan Jarida Shuaibu Abdullahi ya bayar da labarin cewa makarar da aka sace ta karfe ce a wani masallaci dake Unguwar Hayin Banki, har ma'ana danganta batun da masu siyar da karfe a kan sikeli a cikin Unguwanni wato 'yan gwan-gwan.

Yace Limamin Masallacin ne ya fada a yayin hudubar Juma'a, inda yayi tsokaci tare da jan hankali kan satar kayan mutane musamman a masallatan Unguwanni.

TSOTSAR NONON MACE A LIKITANCE✍️ Dr. Saleh Sani Muhammad Amana Islamic Medicine Nonon mace yanada jijiyoyyi da Kuma Nama...
11/09/2022

TSOTSAR NONON MACE A LIKITANCE

✍️ Dr. Saleh Sani Muhammad
Amana Islamic Medicine

Nonon mace yanada jijiyoyyi da Kuma Nama Tayadda kana Tabawa yake kai sakon Xuwa Ga jikinta ko Kuma kwakwalwarta

Maxa nason tsotsar NONON mace Kamar yadda Suma Matan Suke so a yabashi.
Amman wasu Maxan Suna daina shan NONON matansu da xarar sun sami ciki Saboda sunyadda da cewa. Ruwan NONON mace yanada illah Ga manya

SHIN MANYA NA IYA SHAN RUWAN NONON MACE????

Ruwan NONON mace yanada amfani a wurin Manya. Yana karawa Namiji Kuxari Kamar yadda yakeyiwa kana nan yara.

AMFANIN TSOTSAR NONON MACE

Yana taimakawa wajan Daidaita tsarin Tafiyar Jinin jikinta.

Sannan Idan ana tsotsar NONON mace na Lokaci me tsawo yana sa bugun zuciyarta Ya kkaru Xuwa 110 a duk minti daya. Sannan yana xamarwa mace Kamar motsa jikine da Kuma samun Karin lafiyar jikinta

AMFANIN TABA NONON MACE GA LAFIYAR JIKINTA
wannan Maganine Nagaske Taba NONON mace yana karawa garkuwar jikinta karfi. Sannan Kuma wannan nishin da mace takeyi na Sama Fa Sau 60 a minti daya yana taimakawa wajan fitarda kwayoyin cuta daga cikin huhunta

Kada mace ta ringa Hana shan nononta domin kuwa hakan Xaisa ta rashin Kuxari a jikinta da Kuma hanyoyin jininta

Masana sunce shan NONON mace ta Kuma tattabashi yana kare nononta Daga kamuwa Kansar nono

Idan Kina Cikin matanda banajin dadin kwanciya Dana Miji.

To kisashi Ya dinga matsa nononki Sannan yayi wasa da kan NONON hakan yana saurin motsa shaawar mace Tayadda Xata samu Gamsuwa da namijin dake kwantawa da ita

MACE IDAN KINA SHAYARWA. KIBAR YARON YASHA NONON DAGA JIKINKI. DA ZARAR YA BUKACI HAKAN.

IDAN KUMA NAMIJIN NA BUKATAR TABAWA SHIMA KIBARSHI YATABA SANNAN YASHA NONON. DOMIN YIN HAKAN SAMUN NASARANE A GAREKI

AMFANIN NONON MACE GA NAMIJI

ruwan NONON mace yana taimakawa wajan kare mutum Daga kamuwa da Ciwon Kansa. Da Kuma wajan narkewar abinci. Sannan a Shawarce Anason kullum Kasha ruwan NONON mace da kare kanka Daga kamuwa da cututtuka.

Message amana islamic cen

Address

Tudun Wada

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zaria Daily Post posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Zaria Daily Post:

Share