Queen fm Radio 89.9 Zaria.

Queen fm Radio 89.9 Zaria. Queen FM Radio Zaria is the sub-station of Kaduna State Media Cooperation state government owned.

Al'umma a jihar Gombe sun gudanar da salatul Ga'ib ga marigayi shugaba Muhammadu Buhari.Salatul Ga'ib sallah ce da ake y...
15/07/2025

Al'umma a jihar Gombe sun gudanar da salatul Ga'ib ga marigayi shugaba Muhammadu Buhari.

Salatul Ga'ib sallah ce da ake yi wa mamaci amma gawar shi ba ta wajen yin sallar.

Allah Ya jikan shugaba Buhari.

19/06/2025

Ku kasance da Shirin Fahimta Fuska na Gidan Redion Queen FM Zaria a Mitan mu na 89.9 zangon FM.
09:00 Am
19 06 2025

Shirin Fahimta Fuska na gode Talata. Maudu'in" Matsayin Fasahar Zamani wajen yaki da kalubalen tsaro a yankin Afrika".Gu...
16/06/2025

Shirin Fahimta Fuska na gode Talata. Maudu'in
" Matsayin Fasahar Zamani wajen yaki da kalubalen tsaro a yankin Afrika".

Guests: Masani a Kan Fasahar Zamani kuma Mai fashin Baki a Kan al'amurran yau da kullum, Auwal Yakubu Baban Yara.

Masani a Kan harkokin shara'a, Barrister Adamu Y Sambo.

Presenters
Suleiman Jafar
Hassan Abba Atiku.

Ku kasance damu gobe 9:00Am a Shirin Fahimta Fuska na Gidan Redion Queen FM Mita na 89.9  Zaria Inda Zamu Tattauna daMal...
21/05/2025

Ku kasance damu gobe 9:00Am a Shirin Fahimta Fuska na Gidan Redion Queen FM Mita na 89.9 Zaria
Inda Zamu Tattauna da
Malam Yusuf Aliyu
Shugaban Majalisar Matasa ta kasa Reshen Zaria.
Maudu'i Tasirin aikin gayya Ga Al'umma.

Ku kasance damu gobe 9:00Am a Shirin Fahimta Fuska na Gidan Redion Queen FM Mita na 89.9  Zaria Inda Zamu Tattauna daMal...
21/05/2025

Ku kasance damu gobe 9:00Am a Shirin Fahimta Fuska na Gidan Redion Queen FM Mita na 89.9 Zaria
Inda Zamu Tattauna da
Malam Yusuf Aliyu
Shugaban Majalisar Matasa ta kasa Reshen Zaria.
Maudu'i Tasirin aikin gayya Ga Al'umma.

Izuwa  wannan Lokaci dai ra'ayin ƴan kwamitin ganin watan ya bambanta yayin da wasu ke sa ran za a ga watan, wasu kuma n...
29/03/2025

Izuwa wannan Lokaci dai ra'ayin ƴan kwamitin ganin watan ya bambanta yayin da wasu ke sa ran za a ga watan, wasu kuma na cewa ba za a iya gani a yau Asabar ba.

Za a sanar da sakamakon ƙarfe 6:00 na yamma a agogon Makkah, 4:00 agogon Najeriya.

Nigeria’s chances of qualifying for the 2026 FIFA World Cup may have received a boost following reports that South Afric...
25/03/2025

Nigeria’s chances of qualifying for the 2026 FIFA World Cup may have received a boost following reports that South Africa could face sanctions for fielding an ineligible player during their 2-0 victory over Lesotho...

Fatima Hussain Abbas, popularly known as Maryam Labarina is a Kannywood professional actress.Fatima Hussain was born in ...
25/03/2025

Fatima Hussain Abbas, popularly known as Maryam Labarina is a Kannywood professional actress.

Fatima Hussain was born in the city of Plateau state, Jos.

The Kannywood actress is currently undergoing a Higher National Diploma in Science Laboratory Technology at Nuhu Bamalli Polytechnic, Zaria.

Fatima is a young girl who rose to fame since her appearance in the most loved and trending Hausa series (Labarina).

She was featured in many Hausa movies/series after Labarina, like Fatake, Secret of beauty, Bride, First school, Ladidi and so on.

The Kannywood actress is the most trending and controversial Hausa actress in 2024.

Uwargidan kakakin majalisar wakilai Tarayya Nigeria Hajiya Fatima Abbas Tajuddden ta nemi da a cigaba da nuna Goyon baya...
23/03/2025

Uwargidan kakakin majalisar wakilai Tarayya Nigeria Hajiya Fatima Abbas Tajuddden ta nemi da a cigaba da nuna Goyon baya ga gwamnati Tareda yin addu’o'i ga gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu domin samun nasara.

Hajiya Fatima Tajuddden ta bayyana haka ne a lokacin da ta karbi bakuncin limamai da sauran al’ummar Musulmi da ma wadanda ba musulmi ba wajen buda baki da taron addu’a na musamman da aka gudanar a yankin Samaru dake Zariya.

Da take karbar bakuncin a lokacin taron addu’o’i na musamman da buda baki Wanda uwargidan kakakin majalisar Fatima Abbas Tajuddden ta shirya, babban daraktan hukumar ta NILEST, Dakta Auwal Mustapha Imam, ya ce makasudin gudanar da addu’ar ta musamman ita ce neman yardar Allah da Jagoranci ga shugaban kasa Bola Tinubu da kakakin majalisar wakilai Abbas Tajuddden da sauran shugabannin wannan gwamnati wajen tafiyar da al’amuran kasa cikin nasara.

Dokta Auwal Mustapha Imam, ya bukaci malaman addinai dasu rika yawaita addu’a domin ci gaban al’umma musamman a wannan kwanaki goma na karshen watan Azumin Ramadan.

A nasa jawabin, Malam Mainasara Isma’il, babban mai taimakawa ga shugaban majalisar Tajuddeen Abbas kan harkokin addinin musulunci ya jaddada muhimmancin yin addu’a ga al’ummar kasa baki daya.

Wasu daga cikin mahalarta taron da s**a halarci taron addu’o’i da buda baki sun yaba da jajircewa da hangen nesa da uwargidan kakakin majalisar Hajiya Fatima Abbas Tajuddden tayi tareda neman tsarin Allah ga wannan gwamnati mai ci.

Muhimman abubuwan da s**a faru a zaman, shine rabon buhunan shinkafa ga malamai 100 da mahalarta Taron wanda uwargidan kakakin majalisar Hajiya Fatima Abbas Tajuddden ta bayar ta hannun Babban Darakta NILEST. Dr Auwal Imam.

Nigeria revived their 2026 FIFA World Cup qualification hopes with a 2-0 away victory over Rwanda on Friday evening in K...
21/03/2025

Nigeria revived their 2026 FIFA World Cup qualification hopes with a 2-0 away victory over Rwanda on Friday evening in Kigali.

Victor Osimhen, who has netted 26 goals for his club, Galatasaray, in the 2024/2025 season, scored both goals in the first half

Address

Ahmad Muhammad Makarfi Road,Tudun Wada Zaria.
Zaria
6586

Telephone

+2347087896090

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Queen fm Radio 89.9 Zaria. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category