Sabon Gari Media Forum

Sabon Gari Media Forum Domin Yaɗa labarai Ingantattu da s**a shafi Sabon Garin Zariya.

22/08/2024
Labari cikin Hotuna!Da yammacin jiya Juma'a ne biyu (2) ga watan Zulƙada na shekarar 1445 ƴan’uwa musulmi Almajiran Shai...
11/05/2024

Labari cikin Hotuna!

Da yammacin jiya Juma'a ne biyu (2) ga watan Zulƙada na shekarar 1445 ƴan’uwa musulmi Almajiran Shaikh Ibraheem Yaƙoub Alzakzaky Hafizahullah dake Hayin Ojo ƙaramar hukumar Sabon Garin Zariya s**a gudanar da taron tunawa da Shahidan dake cikin Majalisin na Hayin Ojo.

Ga wasu daga cikin hotunan taron.

Innalillahi wa Inna Ilaihi Raji'un!Allah ya yi ma Malam Ahmad Abu Suhaila Sapele rasuwa cikin daren nan a Asibitin koyar...
19/01/2024

Innalillahi wa Inna Ilaihi Raji'un!

Allah ya yi ma Malam Ahmad Abu Suhaila Sapele rasuwa cikin daren nan a Asibitin koyarwa ta jami'ar A.B.U dake Shika Zariya.

Marigayin ya yi fama da jinyar rashin lafiya, ya barta Mata da Yara, kafin rasuwarsa ya kasance Mawaken begen Manzon Allah da Iyalan gidansa, kuma mai jajircewa akan taimakon addinin Musulunci.

Muna baran addu'a zuwa ruhinsa.

25/12/2023

Bidiyo.

Wani ɓangare na Jawabin da Malam Muhammadu Sani ya yi a ya yin ziyarar da aka kai a cocin Makidoniya Baptist dake Muchiya.

Sabon Gari Media Forum

Labari cikin Hotuna. Ƴan’uwa musulmi Almajiran Shaikh Ibraheem Yaƙub Alzakzaky Hafizahullah dake Halƙar Haidar Sabon Gar...
25/12/2023

Labari cikin Hotuna.

Ƴan’uwa musulmi Almajiran Shaikh Ibraheem Yaƙub Alzakzaky Hafizahullah dake Halƙar Haidar Sabon Garin Zariya sun kai ziyara da safiyar yau Litinin 25 ga watan Disamba na Shekarar 2023 cocin Makidoniya Baptist dake Muchiya duk a ƙaramar hukumar Sabon Garin Zariya domin taya su murna da ranar Kirsimeti.

Daga Sabon Gari Media Forum

25/12/2023

Bidiyo.

Jawabin maƙasudin ziyara a wannan rana daga wajen Malam Ibraheem Muazzam Khaleefa a ya yin ziyarar da ƴan’uwa musulmi Almajiran Shaikh Ibraheem Yaƙub Alzakzaky Hafizahullah dake Halƙar Haidar Sabon Garin Zariya s**a kai cocin Makidoniya Baptist dake Muchiya domin taya su murna da kirismeti na shekarar 2023.

Sabon Gari Media Forum

Address

Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sabon Gari Media Forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share