
07/07/2024
Shin ko kun san Mala'ika Jibrilu ya baiwa Manzon Allah (SAWW) labarin irin kisan gillar da za a yi wa jikan sa Sayyidina Husaini ɗan Faɗima da Ali (AS)?
In baku sani ba ku biyo NI a sannu zan riƙa fayyace muku guraren da ya baiwa Manzo labari duk abin da zai faru da jikansa.
Assalamu alaika ya Aba Abdullah
Assalamu alaika Yabna Rasulullah
Assalamu alaika Yabna Amirul Muminina
Assalamu alaika Yabna Sayyadatu Nisa'il Alamina.