Koyanturanci.com.ng

Koyanturanci.com.ng Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Koyanturanci.com.ng, Publisher, Kaduna, Zaria.

Yadda ake Amfani da kalmar “Being” a TuranciKaranta cikakken darasin anan 👇
11/07/2023

Yadda ake Amfani da kalmar “Being” a Turanci

Karanta cikakken darasin anan 👇

A cikin yaren turanci, kalmar aiki ta "Being" ana yin amfani da ita ne a matsayin helping da kuma action verb ta mabambantan hanyoyi.

09/07/2023

Alhamdulillah, na kammala kirkiran sabon website ɗin mu na Koyan Turanci

Wannan wani sabon website ne, mai suna Koyan Turanci
https://Koyanturanci.com.ng
Wanda na buɗe don taimaka ma yan uwa masu sha'awar koyan turanci cikin sauki kuma a harshen Hausa.

Ku garzaya ku amfana da shafin. Ga link na site ɗin https://koyanturanci.com.ng

INA MASU BUKATAR KOYAN HARSHEN TURANCI TA HANYAR WHATSAPP GROUP?Shafin Karatun Turanci: Makaranta ce da take koyar da Ya...
09/06/2023

INA MASU BUKATAR KOYAN HARSHEN TURANCI TA HANYAR WHATSAPP GROUP?

Shafin Karatun Turanci: Makaranta ce da take koyar da Yaren turanci a Harshen Hausa, ana amfani da rubutu, magana harda video idan bukatar hakan ta taso wajen koyarwa domin sauƙaƙe fahimta.

Akwai tsaruka masu matuƙar kyau;

1. Zaka sami sababbun kalmomi a cikin jimlolinsu tare da ma'anoninsu a harshen Hausa, da kuma idioms, proverbs, da phrasal verbs a duk sati!

2. Zaka dinga samun videos, audios da kuma hotuna wadanda da su ne zaka dinga gudanar da karatu!

3. Kana da damar yin tambayoyi a ko yaushe, idan ta k**a ma zamu bada damar yin video chat ko audio call!

4. Akwai tests da za'a dinga yi duk bayan an kammala darasi. Wadanda su ka hada da voice notes, Writing da dai sauran su!

5. Ana karatun na tsawon sati shida, sau uku kowane sati. sauran ranakun ana gwada ɗalibai akan abinda aka koyarda su.

Karatu Free (Kyauta) ne, amma zaka biya kuɗin (Registration) kafin shiga group. Sannan akwai shaidar kammalawa (certificate) da ake baiwa waɗanda s**ayi nasarar kammalawa har zuwa karshe!

Zaku iya tuntuɓar mu ta WhatsApp akan wannan layin 👉08026389403.

Ko kuma kuyi join kai tsaye ta wannan link🔗 ɗin nan : https://wa.me/message/B3C2ALWTS5EUF1

Yadda ake aiki da kalmar FOR a turanciAssalamu alaikum, masu kallo da bibiyar wannan tasha ta koyan turanci. Mu na fatan...
02/05/2023

Yadda ake aiki da kalmar FOR a turanci

Assalamu alaikum, masu kallo da bibiyar wannan tasha ta koyan turanci. Mu na fatan kowa da kowa ya na lafiya, tare jin daɗin kasancewa da wannan tasha. A wannan bidiyo za mu yi bayani tare da misalai akan yadda ake aiki da kalmar FOR.

Kalmar FOR ana amfani da ita a gurare dadama a turanci. Saboda haka ba za mu iya kawo gaba ɗaya hanyoyin da ake aiki da ita ba. Sai dai za mu yi ƙoƙarin kawo hanyoyin da akafi amfani da wannan kalma a harkokin yau da kullum.

Cigaba da karanta darasin anan 👇

Assalamu alaikum, masu kallo da bibiyar wannan tasha ta koyan turanci. Mu na fatan kowa da kowa ya n

Latsa Link din dake ƙasa domin kallon bidiyo akan yadda haruffan turanci suke jujjuyawa 👇👇👇
29/04/2023

Latsa Link din dake ƙasa domin kallon bidiyo akan yadda haruffan turanci suke jujjuyawa 👇👇👇

Ziyarci shafin Karatunturanci.com.ng domin koyon Turanci A Saukake

Yadda ake amfani da kalmar SINCE a TuranciMasu kallo da bibiyar wannan tasha, Assalamu alaikum, barkanmu da yau da kuma ...
28/04/2023

Yadda ake amfani da kalmar SINCE a Turanci

Masu kallo da bibiyar wannan tasha, Assalamu alaikum, barkanmu da yau da kuma sake kasancewa da mu a wani sabon darasi, wanda acikinsa za mu yi bayanin mece ce kalmar SINCE tare da misalanta.

Kalmar SINCE ɗaya ce daga cikin kalmomin da ake kira ADVERB OF TIME. Wato kalmomin da ke bayar da ƙarin haske game da lokacin da aka yi wani aiki ko kuma wasu ayyuka.

Cigaba da karanta karin bayani anan 👇👇👇

Masu kallo da bibiyar wannan tasha, Assalamu alaikum, barkanmu da yau da kuma sake kasancewa da mu a

Menene bambanci tsakanin "Borrow" da kuma "Lend" a turanci?Mutane da dama kan kuskure wajen amfani da waɗannan kalmomi b...
27/04/2023

Menene bambanci tsakanin "Borrow" da kuma "Lend" a turanci?

Mutane da dama kan kuskure wajen amfani da waɗannan kalmomi biyu masu k**anceceniyar ma'ana. Muhallin da ya k**ata a yi amfani da kalmar farko, sai su yi amfani da kalma ta biyu. Ko kuma inda ya k**ata a yi amfani da kalma ta biyun sai su yi amfani da kalma ta farko.

Haka na faruwa ne saboda rashin sanin cikakkiyar ma'anar kowace daga cikin waɗannan kalmomi biyu. Waɗannan kalmomi a na amfani da su domin karɓa ko bayar da bashin kuɗi ko aron wani abun daban.

Banda waɗannan kalmomin akwai wasu kalmomin da ke rikitar da dalibai wajen fahimtar muhallin da ya k**ata a saka su a cikin wata jimla ta turanci. Bari mu dubi yadda ake aiki da waɗannan kalmomi yadda ya k**ata a ƙa'ida.

Cigaba da karanta wannan darasin a nan 👇👇👇

Mutane da dama kan kuskure wajen amfani da waɗannan kalmomi biyu masu k**anceceniyar ma'ana. Muhalli

23/03/2023

Kalmomin da akafi amfani dasu a watan azumi (Ramadan) a turanci zuwa hausa WORDS RELATED TO RAMADAN

https://tinyurl.com/4yv57e6n
13/03/2023

https://tinyurl.com/4yv57e6n

JIHOHI 10 DA SU KA FI YAWAN ƊALIBAN DA SU KA YI RIJISTAR JAMB UTME 2023• Borno - 16,793.• Taraba - 1

12/03/2023

Gatanan gatanan ku😀😁😂🤣😃😄

Why you don't understand? Meyasa ku bakwa ganewa ne?

Where have you been hiding? Shin a inane kuka boye?

I recently recovered that / daxun ne nagano hakan

Don't we not ever met before? Shin bamu taba haduwa da kai ba kuwa?

One of you has betrayed me / daya daga cikin ku yaci amana ta.

I don't want to be betrayed again / banaso akuma sake cin amana ta.

You have cheated me / kun yaudare ni.

It is not true rumours has it / ba gaskiya bane jita jita ne.

What I want to you to understand here is / abunda nakeso kugane anan shine.

I am sorry to keep you waiting / inamai baka haquri akan ajjeka danayi kanata jira.

Information has it about he is an innocent person / labari yasamu cewa shi mutun ne mara laifi.

This is not your concern right now / wannan bashine damuwan kaba ayanxun.

I was myself cooking when Zainab leave me / nida kaina nake dafa abinci sadda Zainab ta barni.

Are you surprise / shin kana mamaki ne.

I would love to have you something but not enough time right now / naso ace na samama muku wani abu amma bavu isheshshen lokaci yanzun haka.

I already decided not to continue lesson yet due to it seems like you are not interested / nariga na yanke shawara bazanci gaba dayin darasi ba tukun don alamu yanuna bakwa buqata.

You=kai, your=naka, yours=nakane, yourself=kanka, your head= kayin ka😀🤗

12/03/2023

Tambayoyi (20) da suke yawan fitowa Physics a Jarrabawar JAMB tare da amsa.. (1) Example of vector q

07/03/2023

Lovers life in this era Rayuwar masoya awannan zamani   My parents stopped talking to be becaus

28/02/2023

{Quibbling} tana nufin=Cecekuce

Kowa ya d'auketa ya sata acikin jumla.

Mine:

People are quibbling about his demise=Mutane suna ta cecekuce akan mutuwarsa.

Mu je zuwa.

Address

Kaduna
Zaria
81000

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Koyanturanci.com.ng posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Koyanturanci.com.ng:

Share

Category