Muhdislam

Muhdislam Allah ya Gafarta maka Babana
Content Creator
Entrepreneur,
Blogger,
Graphics Designer

20/10/2025

Mu'assasatul Anwar Unity Initiative 'assasatulanwarafricamoment

16/10/2025

Saboda balalau ya raina tunanin mu ka zauna taro da marasa kunya irin su triumph wanda Annabi ﷺ ma basu bari ba, bayan an gama kaje masallacin Sultan bello ka yabe shi sannan kace mana wai bazaku yarda da zagi ba.

15/10/2025

Wai da Kabiru aka yi zaman ne ko da Trayomatul kazzabi Alƙwarƙwatawy?

Wai mai wannan hoton yake nufi ne🤔?
10/10/2025

Wai mai wannan hoton yake nufi ne🤔?

Waye ya hada wannan "logo" akwai meeting anjima 😂
10/10/2025

Waye ya hada wannan "logo" akwai meeting anjima 😂

02/10/2025

Ƴan Izala suna ta celebration wai Buruntum yayi janazar Bidi’a a Bauchi yau !!

Toh ai Mu a mazhabr malikiyyah an koyar damu cewa:

المشهور عندنا ، أن إمامته ( أي المأبون) في النفل لا تجوز كإمامته في الفرض !!

“Mashhurin mazhabar mu, Limancin ɗan daudu baya inganta a nafila kamar yadda baya inganta a farilla”

Nace: Ko zaku sake nemo limamin da ya cika sharuɗa ya sake yiwa gawar Sallah tun kafin ta ruɓe!!!

Imam Hassan Sheikh Dahiru Bauchi

01/10/2025

Mun saurari 6arin zancen Malamin status da Tiktok gobe Zakin Faidah da Sheikh Nasiru Sunnah zasu masa kwaf daya😂😃

29/09/2025

Irin adalcin da aka yiwa Dr Abduljabbar Allah Yasa a yiwa Lawal Triumph irinsa🙏Wanda ba munafuki ba, Yace "Ameen"

29/09/2025

A tunaninka salafawa basu yarda Lawal Triumph laifi yayiba? suna sane yadda zaka tabbatar da hakan har masu suma akan akidar suke kaji sun maimaita kwabar da yayi? Har malaminsu yana furta cewa kuce a sako muku Abduljabbar mana ba sai kunyi kage wa wani, da bai yarda nasu yayi laifi ba, ba zasu bamu Malam Abduljabbari ba wallahi

meyasa suke zabe kareshi ta Ko wani hali? dan kungiyarsu ne kuma idan s**a fito s**a amsa cewa yayi laifi to dole za'a masa hukunci irinta Malam Abduljabbar kabara

to dan haka s**a zabeshi s**a bar Shugaba (S.A W) kuma a karyarsu suna ikrarin sune mabiya kuma masoya Annabi masu bin sunnarsa kaga wannan ai rainin hankali ne da iskaro

Muna kara tuba ya Rasulallah daga kalaman wawayen cikin mu
29/09/2025

Muna kara tuba ya Rasulallah daga kalaman wawayen cikin mu

29/09/2025

BREAKING 🔥
Students must summit final year projects for NYSC mobilization - FG👇

Address

Zaria

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muhdislam posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Muhdislam:

Share