Majalisul Ulumil Qur'an Bakin Dogo Samaru Zaria

Majalisul Ulumil Qur'an Bakin Dogo Samaru Zaria Majalisu Group

22/09/2025
31/08/2025

MUHADARA
Dr. Saad Abubakar Imam

MUHADARAR AUREAna Gayyatar Yan Uwa Musulmai Wa'azin  Muhadarar Aure Wanda Zai Gudana a Ranar Asabar 2rd August,2025 a Ba...
22/07/2025

MUHADARAR AURE

Ana Gayyatar Yan Uwa Musulmai Wa'azin Muhadarar Aure Wanda Zai Gudana a Ranar Asabar 2rd August,2025 a Babban Masallacin Juma'a Dake Bakin Dogo Danraka Samaru, Zaria.

MAUDU'I;
Muhimmancin Aure Da Tarbiyyar Yaya a Misulinci

Masu Gabatarwa:
Malami Mai Wa'azi
Sheikh Yahya Lawal Asgar

Malami Mai Ta'aliki
Sheikh Muhammad Nazifi Hashim Samaru

Lokaci Magrib Zuwa Isha'

Ana sanar da yan uwa Musulmai idan Allah ya kaimu anjima Babban malamin mu Sheikh, Dr. Sa'ad Abubakar Imam ABU Zaria zai...
27/03/2025

Ana sanar da yan uwa Musulmai idan Allah ya kaimu anjima Babban malamin mu Sheikh, Dr. Sa'ad Abubakar Imam ABU Zaria zai rufe Tafsirn sa wanda yake gudanar wa duk shekara a Babban Masallacin Juma'a dake Bakin Dogo Danraka Samaru, Zaria.
Wannan gayyata ce ga duk wanda Allah ya baiwa ikon zuwa.

BUDE TAFSIR 1446/2025 DAGA Majalisul Ulumil Qur'an Bakin Dogo Samaru Zaria Wanda Sheikh Dr. Sa'ad Abubakar Imam ABU Zari...
27/02/2025

BUDE TAFSIR 1446/2025 DAGA Majalisul Ulumil Qur'an Bakin Dogo Samaru Zaria

Wanda Sheikh Dr. Sa'ad Abubakar Imam ABU Zaria yake gabatarwa.

Date: Friday 28th February 2025
Wuri: Babban Masallacin Jumu'ah Na Bakin Dogo.
Time: 4.30pm to 5.30pm kullum

Allah Ya bada ikon halarta.

Address

Zaria
810103

Telephone

+2347061861875

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Majalisul Ulumil Qur'an Bakin Dogo Samaru Zaria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Majalisul Ulumil Qur'an Bakin Dogo Samaru Zaria:

Share