17/10/2025
“Sunaye 40 Masu Kyakkyawar Ma’ana Domin ‘Ya’ya”
👳♂️ Sunayen Maza (20)
1. Badar – Mai haske kamar Wata
2. Kamal – Cikakke, Mai kammala
3. Nasir – Mai taimako
4. Aminu – Aminci, gaskiya
5. Sa’id – Mai farin ciki
6. Kabir – Babba, mai girma
7. Salihu – Nagari, mai kyau
8. Imran – Iyali nagari, zuriyya
9. Hassan – Kyakkyawa, nagarta
10. Bashir – Mai yi da bushara
11. Rashid – Mai shiryuwa, mai hangen nesa
12. Karim – Mai karamci, mai kyauta
13. Zubair – Ƙarfi, ƙarfin hali
14. Majid – Daraja, ɗaukaka
15. Fakhr – Alfahari, ɗaukaka
16. Najib – Ingantacce, shahararre
17. Munir – Mai haske
18. Latif – Mai tausayi, mai laushi
19. Jamal – Kyawu, kyau
20. Ghali – Mai daraja, mai tsada
👩 Sunayen Mata (20)
1. Jamila – Kyakkyawa
2. Habiba – Ƙaunatacciya anar so
3. Nuratu – Mai Haske gwanar kyau
4. Fadila – Mai kyan Dabi’a mai falala
5. Zainab – Furanni masu launi da kamshi
6. Safiya – Tsarkakakkiya
7. Asma’u – Sunaye masu daraja
8. Salma – Aminci, salamamai amana
9. Lubna – Itacen turare mai ƙamshi
10. Munira – Mai haskakawa
11. Latifa – Mai laushi, mai tausayi
12. Firdausi –mai daraja Suna na aljanna mafi daraja
13. Samira – Abokiyar hira, mai sauƙin zama da ita
14. Rayhana – Furanni masu ƙamshi
15. Bushra – Bishara, albishir
16. Najwa – Sirri, Mai magana a sirance
17. Raniya – Mai kallo da natsuwa
18. Ghaliya – Mai daraja, mai tsada
19. Karima – Mai karamci
20. Wardah – Fure, Mai Kamshi
Zamu ci GABA✍️
Kabeer m inuwa