Aku Mai Zance

Aku Mai Zance Labarai da Ɗumin su.
(2)

LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda El-Rufai ya gudanar da Kamfen din dan takarar ADC na yankin Chikun/Kajuru a Kaduna. Jama'a su...
14/08/2025

LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda El-Rufai ya gudanar da Kamfen din dan takarar ADC na yankin Chikun/Kajuru a Kaduna. Jama'a sun yi dafifi suna masa lale-lale barka da zuwa.

Me za ku ce akan haka?

hausa.premiumtimesng.com

SUBHANALLAH:Motar Gombe dauke da fasinjoji kenan tai hatsari a jihar Kaduna Lamarin ya faru ne a a daidai NDA Bus Stop d...
07/08/2025

SUBHANALLAH:Motar Gombe dauke da fasinjoji kenan tai hatsari a jihar Kaduna

Lamarin ya faru ne a a daidai NDA Bus Stop dake jihar Kaduna, inda a nan take mutum 4 s**a rasu.

Kana Taɓa Wannan shuɗin Rubutu Zai Kai Shafin Jaridar 👉 Duniyar labarai 👈Sai Ka Dangwali Alamar Like👍 Ko Follow, Kai Tsaye Zaka Ringa Sam

Yadda Matan aure a Kano s**a fito zanga-zangar neman a kawo karshen faɗace-faɗacen dabanci a unguwar Kofar Mata da ke bi...
02/08/2025

Yadda Matan aure a Kano s**a fito zanga-zangar neman a kawo karshen faɗace-faɗacen dabanci a unguwar Kofar Mata da ke birnin Kano. Hakazalika sun yi barazanar yin zaman dirshan har sai gwamnati ta ɗauki babban mataki game da lamarin.

📷- Freedom Radio Nigeria

DA DUMI-DUMI: Hukumar DSS ta k**a matashi Sultan Gali kan laifin wallafa bidiyon AI dake nuna Tinubu yana kwance ba shid...
26/07/2025

DA DUMI-DUMI: Hukumar DSS ta k**a matashi Sultan Gali kan laifin wallafa bidiyon AI dake nuna Tinubu yana kwance ba shida lafiya rai a hannun Allah.

Yadda Farashin Buhunan Kayan Masarufi  Ke Cigaba Da Sauka Kasa A Kasuwar Hatsi Ta Gwarzo  Dake Kano1. Farar Masara Buhu ...
25/07/2025

Yadda Farashin Buhunan Kayan Masarufi Ke Cigaba Da Sauka Kasa A Kasuwar Hatsi Ta Gwarzo Dake Kano

1. Farar Masara Buhu 100kg ₦38,000 zuwa ₦40,000

2. Jar Masara Buhu 100kg ₦39,000 zuwa ₦40,000

3. Jar Dawa Buhu 100kg ₦35000 zuwa ₦36,000

4. Farar Dawa Buhu 100kg ₦30,000 zuwa ₦32,000

5. Dauro/Gero Buhu 100kg ₦48,000 zuwa ₦53,000

6. Waken Hausa Buhu ₦80000 zuwa ₦85,000.

8. Waken Soya Buhu 100kg ₦70,000 zuwa ₦75,000

9. Tsabar Shinkafa Buhu 110kg ₦100,000 zuwa ₦120,000

10. Gyaɗa buhu 100kg ₦200,000 zuwa ₦220,000

13. Barkono danmiyare 100kg ₦70,000 zuwa ₦90,000

14. Samfarerar Shinkafa Buhu ₦35,000 zuwa ₦45,000

15. Kalwa Buhu 100kg ₦130,000 zuwa ₦140,000

16. Kashin Rogo (Dry Cassava) Buhu 100kg ₦40,000 zuwa ₦50,000

17. Alk**a Buhu 100kg ₦50,000 zuwa ₦70,000

18. Kubewa busassa 100kg ₦??? zuwa ₦??

Daga Mukhtar Lawan Liver Gwarzo

NNALILLAHI WA'INNAH ILAIHIR RAJI'UN Allah ya yiwa mai Martaba Sarkin Katsinan Gusau, Dr Ibrahim Bello Gusau, jihar Zamfa...
25/07/2025

NNALILLAHI WA'INNAH ILAIHIR RAJI'UN

Allah ya yiwa mai Martaba Sarkin Katsinan Gusau, Dr Ibrahim Bello Gusau, jihar Zamfara rasuwa.

Muna Addu'ar Allah ya jikanshi da Rahama, idan tamu tazo Allah yasa mu cika da imani, Yaa Hayyu Yaa Qayyum.

Tinubu Na Gina Kudancin Nijeriya Ne Kawai Ya Manta Da Arewa - Kwankwaso Tsohon ɗan takarar shugaban kasa a Jam'iyyar NNP...
24/07/2025

Tinubu Na Gina Kudancin Nijeriya Ne Kawai Ya Manta Da Arewa - Kwankwaso

Tsohon ɗan takarar shugaban kasa a Jam'iyyar NNPP Rabiu Musa Kwankwaso ya zargi gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu da watsi da halin da yankin arewacin ƙasar ke ciki, wajen gina kudancin Nijeriya da kuma samar musu da kayan more rayuwa.

Kwankwaso ya ce ya yin da yankin arewacin ƙasar ke fama da ɗimbin matsaloli, gwamnatin ta mayar da hankali wajen kashe dukiyar ƙasar domin gina yankin kudancin Najeriya inda shugaban ƙasar mai ci ya fito.

Ya yi wannan furuci ne ya yin taron tattaunawa kan gyaran kundin tsarin mulkin ƙasa 2025 da ya gudana yau Alhamis a garin Kano.

YANZU-YANZU: Sanata Natasha ta shiga Majalisa a ƙafa, bayan jami'an tsaro sun hana jerin motocinta shiga harabar majalis...
22/07/2025

YANZU-YANZU: Sanata Natasha ta shiga Majalisa a ƙafa, bayan jami'an tsaro sun hana jerin motocinta shiga harabar majalisa.

Yadda shugaban ƙaramar hukumar Talata Mafara ya fashe da kuka, ya yin jana'izar mutane 9 da 'yanbindiga s**a kashe a  Ja...
21/07/2025

Yadda shugaban ƙaramar hukumar Talata Mafara ya fashe da kuka, ya yin jana'izar mutane 9 da 'yanbindiga s**a kashe a Jangebe da ke jihar Zamfara.

DA DUMI-DUMI: Gwamnan Katsina ya yi hadari a hanyar Daura zuwa Katsina  Rahotanni na nuna cewa ayarin motocin Gwamnan Ji...
20/07/2025

DA DUMI-DUMI: Gwamnan Katsina ya yi hadari a hanyar Daura zuwa Katsina

Rahotanni na nuna cewa ayarin motocin Gwamnan Jihar Katsina Umaru Dikko Radda sun gamu da hadarin mota a hanyarsu ta komawa Katsina daga Daura bayan ya kammala karbar gaisuwar margayi Buhari....

DA DUMI-DUMI: A Nemo Min Dattijo Muhammad Ali Da Ya Haƙa Kabarin Buhari, Zan Ba Shi Kyautar Naira Miliyan Ɗaya, Su Kuma ...
17/07/2025

DA DUMI-DUMI: A Nemo Min Dattijo Muhammad Ali Da Ya Haƙa Kabarin Buhari, Zan Ba Shi Kyautar Naira Miliyan Ɗaya, Su Kuma Mutum Biyu Da S**a K**a Masa Wajen Aikin Zan Ba Kowanensu Naira Dubu Ɗari Biyu Da Hamsin A Matsayin Jari

Cewar Injiniya Surajo Yazid Abukur, Shugaban Hukumar Gyaran Hanyoyi Ta Jihar Katsina

Daga Jamilu Dabawa, Katsina

Fuskokin Wasu Sarakuna Kenan Da S**a Halarci Jana'izar Muhammadu Buhari A Yau Talata
15/07/2025

Fuskokin Wasu Sarakuna Kenan Da S**a Halarci Jana'izar Muhammadu Buhari A Yau Talata

Address

Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aku Mai Zance posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share