Hizbullah isah

Hizbullah isah Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hizbullah isah, Digital creator, 109 Ang karfe, Zaria.

08/01/2025

Assalamualaikum warahamatullah

08/01/2025
محسومه بس نتاكد👀💖السرعة مطلوبة 💥👊 لاحتساب التصويت تابعني اولا ✅                              ‎          ‎
03/04/2024

محسومه بس نتاكد
👀💖السرعة مطلوبة 💥👊 لاحتساب التصويت تابعني اولا ✅






.       
01/04/2024

.















AN SAMU CIGABA!Wannan ba karamin cigaba aka samu ba, duba da yadda a yan' shekarun baya haka na da wuya a haramain kaga ...
26/03/2024

AN SAMU CIGABA!

Wannan ba karamin cigaba aka samu ba, duba da yadda a yan' shekarun baya haka na da wuya a haramain kaga Shi'a a bainar Jama'a da Turba yana Sallah a gabansa, ballantana kuma ace a tsakanin Raudha zuwa kusa da makwancin Annabi (S) ko kuma tsakanin Maqam Ibrahim zuwa kewayen Ka'aba "Wai.

Alhamdulillah, lallai wannan haduwa an samu natija sosai, al'ummar Musulmi sun farka, haka ake so. A shekarun baya ko a Baqiy Shi'a ba ya samun damar yin ziyara yadda ya kamata, da ido na naga wani askar yana daka ma wani bawan Allah babban Malami tsawa kawai don yana kuka a Baqiy, yace da shi ya daina addu'a ya bari ba a bukata, bawan Allah ya mayar da littafinsa cikin aljihunsa, ni kaina wannan abin ya saka ni takaici (kuka) ba kadan ba, ganin cewa wannan Malami ne babba, ga bakin Rawaninsa, ga shi a shekaru ma yana nesa da wannan askar din, amma dai haka ya bari.

Alhamdulillah, yau ga shi a cikin harami a tsakanin Raudha Shi'a yake gabatar da ibadarsa yadda ya fahimta, kai Masha Allah da wannan cigaba, muna fatan Allah yasa hakan ya dore, ya zama har sauran bayin Allah yan' kuci ku bamu zai zama sun samu wannan damar ta yadda babu tsangwama a Addini kowa ya yi fahimtarsa duba da cewa abubuwan da s**a hada al'ummar Musulmi sun fi abinda s**a raba su.

Wannan taron hadin kan al'ummar Musulmi da aka gabatar a wannan shekara idan har al'ummar Musulmi s**a dauki wannan salon s**a je da shi kasashensu zai bude kofar samun kusanci da juna Insha Allah, duba da cewa Saudi Arabia su s**a shirya taron, kuma da man mafi yawan ta inda ake samun cikas wajen haduwar kusan da ita wannan kasar ake fakewa ake farraqa al'ummar Musulmi, to yanzu sun ce a bari, sai muga makiya da ba sa son a hadu ta ina za su bullo kuma.

Alhamdulillah, da man su Shi'a tuni s**a dora tubalin wannan haduwar, kuma Alhamdulillah ana samun kusanci sosai, muna fatan ya zama an dore a haka domin dinke wannan baraka, Allah ya taimaki Musulunci da Musulmi, ya kara hada kan al'ummar Musulmi, ya gajiyar da du

26/03/2024
26/03/2024



Aƙidar Musulmi guda ɗaya ne rak, La’ilaha Illallah Muhammadur Rasulullah. Duk wanda yake shaidawa da La’ilaha Illallah Muhammadur Rasulullah aƙidar ku ɗaya ne.

-Inji Shaikh Ibraheem Yaƙub Alzakzaky Hafizahullah a cikin bidiyon nan.

Ku taimaka ku yi mana Sharing.

“Dazu nake cewa wanda suke cewa ba Mauludi ake yi a nuna son Annabi ba toh su nuna mana yanda ake son Annabin mana. Suyi...
18/09/2023

“Dazu nake cewa wanda suke cewa ba Mauludi ake yi a nuna son Annabi ba toh su nuna mana yanda ake son Annabin mana. Suyi mana shiru, mu muna yin Mauludi saboda son Annabi ne, kai kuma kaima kana son Annabi ko?! Tunda duk Annabinmu ne, ko kuma kai Salaf-Salaf ne, Annabin ka ne dai koh? To shi kenan kana son Annabi muna son Annabi, mu muna nuna son Annabi da abubuwa daban-daban daga ciki har da Mauludi, bamu ce da Mauludi ne kawai muke nuna son Annabi ba muna nunawa ta hanyoyi daban-daban.”

– Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H)




03/Rabiul Awal /1445AH
18/09/2023

18/09/2023

Allahumma Salli ala Muhammad wa alih Muhammad 🌹❤️

Address

109 Ang Karfe
Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hizbullah isah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share