23/07/2025
LIVE: MUHADARAR KARSHE [DAY 10]
Cikin jerangiyan Muhadarori 10 Da Za A Gabatar Mai Taken: MUSULMI A BAKIN AIKI (Hutu Sai A Lahira)
Wanda Malamin da zai gabatar Yau shine: Imam Muhammad Kabir -Asshikawiy Zaria
Wanda Zai Masa Ta'aliki: Imam Hashim Ibrahim
Daga nan Masallacin Masjidus Sahaba dake Sabuwar Anguwan Banzazzau Cikin Birnin Zaria, Kaduna State. Nigeria
Muna Rokon Allah Ubangiji Ya Amfanar Da Alumma Da Karatuttukan Da Za'a Gabatar!