Imam Abubakar Jumare Gidado Zaria

Imam Abubakar Jumare Gidado Zaria Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Imam Abubakar Jumare Gidado Zaria, Digital creator, Zaria.

B.Sc Islamic Studies
Faculty of Islamic and Shari'ah law
Islamic University Madina
M.Sc Islamic Studies
Faculty of Islamic and Shari'ah law
Bayero University Kano

Eid Mubarak Taqabalallahu minna wa minkum Muna fatan anyi Sallah lpy Allah yamaimaita mana yakuma karba aiyukan alkhairi...
03/04/2025

Eid Mubarak
Taqabalallahu minna wa minkum
Muna fatan anyi Sallah lpy Allah yamaimaita mana yakuma karba aiyukan alkhairi da muka gabatar a watan Ramadan Abubakar Jumare Gidado Zaria

07/02/2025
A wurin taron Bita wanda akashiryawa Masu Da'awa da Daliban Ilimi acikin Birnin Zaria wanda yagudana kamar haka Wuri: Ja...
23/01/2025

A wurin taron Bita wanda akashiryawa Masu Da'awa da Daliban Ilimi acikin Birnin Zaria wanda yagudana kamar haka
Wuri: Jami'u Abdillahi bn Abbas Madarkaci Kwarbai Zaria City
Rana: Laraba 22nd January, 2025/ 20 Rajab, 1446H

"Yakamata Daliban Ilimi sukara bada himma wajen neman ilimi don Abun Allah yakyauta Ace yau maluman Sunnah sunkasa munas...
16/01/2025

"Yakamata Daliban Ilimi sukara bada himma wajen neman ilimi don Abun Allah yakyauta Ace yau maluman Sunnah sunkasa munaso kafin Alkawarin Allah yazo Musamu wani Prof Mansur Isah yelwa"

Imam Abubakar Jumare Gidado

04. BAUCHIN DISINAZUMUNCIN MALAMAN SUNNAH A AUREN ƊIYAR DR. IBRAHIM DISINA.Juma'a 11 Rajab, 1446(11/01/2025)
14/01/2025

04. BAUCHIN DISINA

ZUMUNCIN MALAMAN SUNNAH A AUREN ƊIYAR DR. IBRAHIM DISINA.

Juma'a 11 Rajab, 1446
(11/01/2025)

13/01/2025

Imam Abubakar Jumare Gidado Zaria
Chief Imam Jami'u Abdillahi bn Abbas Madarkaci Kwarbai Zaria

AlhamdulillahDaga Daura wanda yagudana MARKAZUL WA'AYIL ISLAMIY LIT-TA'ALIMI WAL-IRSHAD WAL-BUHUTHIL ILMIYYAH, TUDUN JUK...
28/08/2024

Alhamdulillah
Daga Daura wanda yagudana
MARKAZUL WA'AYIL ISLAMIY LIT-TA'ALIMI WAL-IRSHAD WAL-BUHUTHIL ILMIYYAH, TUDUN JUKUN, ZARIA KADUNA-NIGERIA
A ranar Laraba muna fatan Allah yakarawa daliban ilimi himma da juriya wurin neman Ilimi da aiki dashi

Address

Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Imam Abubakar Jumare Gidado Zaria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Imam Abubakar Jumare Gidado Zaria:

Share