Adalci TVR Muryar Matasa

Adalci TVR Muryar Matasa Welcome to Adalci TV/Radio Station page.

We aim to amplify voices, advancing truth, and defending human rights through courageous journalism, quality programming, and community engagement, inspiring positive change in Nigeria and beyond.

03/10/2025

Big shout out to my newest top fans! Jamila Musa, Abdullahi Walid Lawal, Mus'ab Bala Galadima, Ridwan Sani Galadima, Abdussamad Abdulhamid, Abdulrauf Usman, Ameer Auwal Sanee

03/10/2025

Kakakin majalisar wakilan Najeriya, Tajuddeen Abbas ya ce majalisar ta tarayya tana kan aikin tabbatar da gyara kan dokar zaɓe ta 2022 domin samar da sahihanci da gaskiya a zaɓuɓɓukan kasar a nan gaba. Mene zabe na gaskiya a gare ku?

03/10/2025

Shugaban majalisar wakilai, Abbas Tajudeen ya ce Bola Tinubu na da niyyar yin sahihin zabe a 2027. Karanta bayanin da ya yi a sashen sharhi.

Hoto: Abbas Tajudeen|Bayo Onanuga|Facebook

27/09/2025

Big shout out to my newest top fans! Abdullahi Walid Lawal, Jamila Musa, Mus'ab Bala Galadima, Ridwan Sani Galadima, Abdussamad Abdulhamid, Abdulrauf Usman, Ameer Auwal Sanee

28/05/2025

Big shout out to my newest top fans! Abdullahi Walid Lawal, Mus'ab Bala Galadima, Ridwan Sani Galadima, Abdussamad Abdulhamid, Abdulrauf Usman, Jamila Musa, Ameer Auwal Sanee

YANZU-YANZU: Atiku Tambuwal Elrufai Sun sauka A Kaduna Domin tattaunawa a ƙoƙarin da Suke na hadewa A Jam'iyyar SDPYanzu...
11/04/2025

YANZU-YANZU: Atiku Tambuwal Elrufai Sun sauka A Kaduna Domin tattaunawa a ƙoƙarin da Suke na hadewa A Jam'iyyar SDP

Yanzu haka manyan jiga-jigan jam’iyyar PDP da SDP sun sauka a Jihar Kaduna domin gudanar da muhimmin taron tattaunawa kan makomar siyasar Najeriya da ƙarfafa haɗin kai tsakanin 'yan siyasa. Cikin waɗanda s**a halarci wannan taro akwai tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar; tsohon gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal; tsohon gwamnan jihar Kaduna, Sanata Ahmed Makarfi; da kuma jiga-jigan jam’iyyar SDP, ciki har da tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa’i.

ayani na musamman ko a fassara shi zuwa Hausa da Turanci duka, sai ka fada.

DA DUMI DUMI: Ba Zan kai Dan Bello Kotu Ba Sai dai Nace Allah ya isa tsakanina da Dan Bello, inji Sheikh Balalau.Fitacce...
08/04/2025

DA DUMI DUMI: Ba Zan kai Dan Bello Kotu Ba Sai dai Nace Allah ya isa tsakanina da Dan Bello, inji Sheikh Balalau.

Fitaccen Malamin Addinin Musulunci Shaikh Abdullahi Bala Lau Yayi Watsi Da Maganar Zuwa Kotu

Shaikh Bala Lau Ya Bukaci Mabiyan JIBWIS A Kan "Chapter Close" Su Daina Duk Wasu Rubuce Rubuce, Ko Zage Zage Kan Ɗan Bello.

Shehin Addinin Ya Bayyana Cewa Ba Zai Je Kotu Ba Kawai Allah Ya Isar Masa.

Nayi Alƙawari, Zan kawo ƙarshen tasirin siyasar Akpabio Acikin wannan makon. Na gama shirye, shiryen nunawa duniya asali...
08/04/2025

Nayi Alƙawari, Zan kawo ƙarshen tasirin siyasar Akpabio Acikin wannan makon. Na gama shirye, shiryen nunawa duniya asalin waye shi.

Inji Sanata Natasha Akpoti!

Da dumi'dumi: Ya zama Gwamna Mafi kyautatawa al'umma.Gwamna Abba K. Yusuf Ya lashe lambar Yabo na Jaridar leadership Ama...
08/04/2025

Da dumi'dumi: Ya zama Gwamna Mafi kyautatawa al'umma.

Gwamna Abba K. Yusuf Ya lashe lambar Yabo na Jaridar leadership Amatsayin Gwamna Mafi bayarwa da gudunmawa ga al'ummar da yake Mulka tare wanda Yanzu haka Yake gudana A Abuja gwamna Abba yana halartar taron manema labarai da bayar da kyaututtuka karo na 17 da aka yi a Old Banquet Hall dake State House.

Gwamna ya shirya don karbar lambar yabo ta ‘Gwamnan Shekara 2024 bisa la’akari da irin jagoranci da gudunmawar da ya bayar wajen gudanar da mulki a Jihar Kano tun bayan zaben sa a 2023.

Address

Zaria

Telephone

+2349033681226

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Adalci TVR Muryar Matasa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share