ALMIZAN TV Hausa

ALMIZAN TV Hausa Jarida don Karuwar Al'umma

An kammala taron yaye ɗalibai da kuma Maulidin Manzo (s) da Fudiyya Darazo ta gabatar yau Asabar.
19/10/2025

An kammala taron yaye ɗalibai da kuma Maulidin Manzo (s) da Fudiyya Darazo ta gabatar yau Asabar.

Shaikh Shu'aibu Muhammad yana gabatar da jawabi, tare da yin kira da iyaye su san baiwa da niima da baiwar Allah ya yi m...
19/10/2025

Shaikh Shu'aibu Muhammad yana gabatar da jawabi, tare da yin kira da iyaye su san baiwa da niima da baiwar Allah ya yi masu na samun 'ya'yansu da s**a haddace Alƙur'ani.

Shaikh Muhammad ya bayyana falalar Alƙur'ani da kuma yadda Mala'iku ln rahama za su riƙa Safa da Marwa a gidajen da ake karanta Alƙur'ani.

Wakilin 'yan'uwa na Bauchi, Shaikh Ahmad Yusuf Yashi na jawabi a taron saukar Alƙur'ani a Fudiyya Darazo.Ya jawo hankali...
19/10/2025

Wakilin 'yan'uwa na Bauchi, Shaikh Ahmad Yusuf Yashi na jawabi a taron saukar Alƙur'ani a Fudiyya Darazo.

Ya jawo hankalin al'ummar a kan muhimmancin riƙo da Alƙur'ani da kuma matsayinsa a cikin al'umma.

Ya bayyana cewa riƙo da Alƙur'ani ne asasin duk ilimi yana da asali da Alƙur'ani.

Ni fa waɗannan sun tashi kaina.
19/10/2025

Ni fa waɗannan sun tashi kaina.

Malama Zainab Abdullahi daga Gadaka a jihar Yobeta fashe da kuka a lokacin da take gabatar da tilawar Alkur'ani a Fudiyy...
19/10/2025

Malama Zainab Abdullahi daga Gadaka a jihar Yobeta fashe da kuka a lokacin da take gabatar da tilawar Alkur'ani a Fudiyya Darazo.

19/10/2025

Sajida Isma'il daga Gabarin jihar Bauchi, yar shahid Alarama. Jama'a sun nuna wa Mahaifinta kara. Sun kusa binne ta da kuɗi.

19/10/2025

Malama Fatima Siddiqa Abdullahi tana zubo tilawa a wajen bikin yaye ɗalibai a Fudiyya Darazo

19/10/2025

Ana. Ci gaba da karbar Hadda daga Daliban Fudiyya Qismul Tahfiz Darazp

19/10/2025

Malama Fa'uziyya Ado Ramin Kura tana gabatar da karatu a wajen saukar karatun Alkur'ani da ake yi a Fudiyya Darazo.

Wasu daga cikin ɗaliban na ci gaba da zuba tilawar Alƙur'ani mai girma a wajen bikin yaye ɗaliban Fudiyya Darazo da ake ...
19/10/2025

Wasu daga cikin ɗaliban na ci gaba da zuba tilawar Alƙur'ani mai girma a wajen bikin yaye ɗaliban Fudiyya Darazo da ake yi yanzu.

19/10/2025

Yana mika Alkur'ani da ya rubuta ga Sheikh Ahmad Yashi tare da Sheikh Shu'aib Muhammad Gashuwa PhD

19/10/2025

Wannan ne dalibin da ya rubuta Qur'ani da hannunsa a Darazo

Address

Babban Dodo Zaria
Zaria

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ALMIZAN TV Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to ALMIZAN TV Hausa:

Share