
19/09/2025
Tsohon Mataimakin shugan kasa Atiku Abubakar sunyi zama na musamman da tshohon Ministan yada labarai, Isa Ali Pantami, a Abuja ranar Alhamis.
Pantami ya bayyanar da ziyarar a shafinshi na X.
tshohon Ministan ya bayyana tattaunawar na su a matsayin abubuwan da ya shafi kasa, ciki harda tattalin arzikin kasa, Ilimi, Hadin kai da Shugaban.