02/08/2025
1. Muraji'an darasin baya.
2. Lokutan da sadaka tafi lada.
3. Ƴan SALAFIYYAH.
4. Warware shubhohin masu cin karo da sunnah.
5. Banbancin yan Salafiyyah ƴan bidi'ah.
6. Sallamawa Allah [SWT] da Annabi [SAW].
7. Prof. Ibrahim Maƙari.
8. Ahlusunnah Waljama'ah.
9. Sharrin "SHAIƊAN".
10. Hannu mai bayarwa da Hannu mai tambaya.
11. Imam ibn Hazm Azzahiriy rahimahullahi.
12. Yan Ikhwan Muslim.
13. Ibrahim Al-Zakzaky.
14. Daukakar Muslumi.
Daga: Sheikh Dawud Ibrahim Azzahiriy [Hafizahullah]
Daga: Makarantar:
DAARUL HADEETHIS SALAFIYYAH
Daren Al_Hamis 6th Safar 1447 dai dai da 30th ga Watan July, 2025.
(Karatun Hadisi da Aiki da shi, shine kadai zaman lafiya ga Musulmi)
Video
https://youtu.be/Z4KMfvz1cpU
Audio
https://t.me/AnnasihaTvChannel/18824