Ummu Abdurrahman

Ummu Abdurrahman Dirty water � don't stop plants from growing so don't let Negative words to stop your progress.

Alhamdulillah masha Allah Anyi Azumi lafiya kuma anyi sallah lafiya. Allah mungode maka muna rokon Allah ya maimaitamana...
14/04/2024

Alhamdulillah masha Allah
Anyi Azumi lafiya kuma anyi sallah lafiya.
Allah mungode maka muna rokon Allah ya maimaitamanah. Ameeen

29/03/2024

The prophet Muhammad (S. A. W) said:"A Women entered the (Hell) fire because of a cat 🐈 which she had tied, neither giving it food nor setting it free to eat from the vermin of the earth "

Sahih Al_Bukhari 3318

29/03/2024

Yah Allah accept our silence du'a🙏🙏🙏🙏🙏

28/03/2024

Idan kana son kazama mai nasara a rayuwar ta duniya da lahuri, toh fah tabbas zai kazama mai hakuri da tsoron Allah (S. W. T) . Hakurin da tsoron Allah ya kasance a wajan ibadunkane, mu'amala da mutane, wajan neman ilimi, wajan kasuwancinka dama suran harkokin rayuwarka...

20/02/2024

Ya ubangiji kabamu ikon Binka sauda da kafa

18/02/2024

Neman Gafarar ubangiji yana kawo albarkar rayuwa.

18/02/2024

Muhammad Rasulullah

18/02/2024

Alhamdullh bi ni'imatul islam

Address

ZARIA
Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ummu Abdurrahman posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share