09/08/2025
Allahu Akbar
Allahu Akbar
Duniya Gidan. Aro..
Muna baran addu`arku Na Jaruma Fadila Muhammad a daidai wannan Rana 28 August 2020 Ta koma zuwa Ga Allah SWT .
28 August Take cika Shekara 5 .
Allah yasa Aljannah Firdauss Makoma
Muna rokon Allah yajikan dukkan Musulmi yasa Mucika Da Imani.
Ameen Ameen