03/11/2025
Har Trump ɗin zan iya sawa a sato min shi, shahararren Ɗan Bindiga Bello Turji Yasha Alwashin Baiwa Najeriya Kariya Daga Gwamnatin Amurka.
Bello Turji Ya Roki Shugaba Tinuba Ya Barshi Da Kasar Amurka Domin Ya Nunawa Duniya Najeriya Itama A Shirye Take Ta Kare Kanta, Yace Abinda Amurka Takewa Wasu Kasashen Wuri Ta Samu, Amma Najeriya Ba Kanwar Lasa Bace"