NTA Zaria

NTA Zaria NTA Zaria is on Startimes Digital Terrestrial Television Channel 103 Television House

30/09/2026

Shirin Don'iyalanku Kai tsaye daga NTA Zaria tare da Amina Isah da bakinta Jamila da Mahmud Nagarta. Maudu'i: Sirrin iya Girki wajan tabbatuwar zaman lafiya Tsakanin Uwargida da Maigidanta.
Nambobin Kira:09047189135/08069176522

28/09/2026

Shirin Lafiya Uwarjiki Kai tsaye daga NTA Zaria tareda Dahiru Ngaski. Maudu'i:abinda mace mai juna biyu ya kamata ta kiyaye.
Nambar Kira:0806 224 3242

26/09/2026

"Zauren Matasa" tareda Usman Mustapha..
Kowace Alhamis karfe 7:30pm.

26/09/2026

Sana'a Sa'a!

26/09/2026

Tsakura daga shirinmu na Fatawa da Kan Zo maku Kai tsaye duk ranar Jumu'a 5pm. A wannan makon wato jiya,mun tattauna Kan Zakka ta amfanin Gona tareda Sheikh Darda'u Dembo.

26/09/2026

Ka tuntuda na kusa da Kai zuwa sama koda ko zuwa saman Kan Ka ne,amfanin zai dawo gareka da iyalanka watarana!

Wannan sako ne daga NTA Zaria .

24/09/2026

Nadin Sabon Santurakin Zazzau Alhaji Iliyasu Ibrahim Sani. 18/9/2026

24/09/2026

Iyan Zazzau ya Samar da wutar solar a ma'aikatu ,cibiyoyi da wajajen ibada da dama a fadin Zaria da kewaye ciki harda NTA Zaria karkashin Shirin "Renewed Hope Agenda".

21/09/2026

Jiya Lahadi 20/9/2026 Shekaru Shidda da rasuwar Sarkin Zazzau Alhaji Dr.Shehu Idris Rahimahullah.
Ta'aziyyar rasuwarsa na NTA Zaria.

Address

Television House. Dam Road Off New Jos Road, Dakace Zaria
Zaria

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when NTA Zaria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category