Khadeejah Habeeb Katsina

Khadeejah Habeeb Katsina fish farming Business

Things you need to know about YEIDEP agriculture200k-500k Grant1. At first the name of the program was NIYEEDEP but now ...
26/05/2025

Things you need to know about YEIDEP agriculture
200k-500k Grant

1. At first the name of the program was NIYEEDEP but now it is named YEIDEP.

2nd time. 2nd time YEIDEP Program is a Federal Government under Ministry of Youth Development with the cooperation of Youth Off The Street Initiative, Nigerian Senate, Lotus Bank, Fidelity Bank, Keystone Bank, Union Bank, Access Bank, UBA, Zenith Bank, Jaiz Bank, Sterling Bank, First Bank, Wema Bank and Nova Bank.

3.\n The program is to help the youth to eliminate hunger, poverty and stupidity.

4.\n Anyone who fills the program must open an account in one of the 12 banks.

5 . 5 YEIDEP Account is needed.

6th of the day. Those who fill the program first, will be the first to check before those who fill now.

7th grade. Anyone who fills up now, they will open an account directly in one of the 12 banks.

8. If you haven't gotten your account number, you should calm down, because some banks have not yet opened accounts.

9.\n Everyone will get his account number before the end of this month.

10. 10. The program is launched on 5th February, 2025.

11.\n Applications will close on 31st May, 2025.

12.\n Account Number will be collected on 1st June, 2025 to 10th June, 2025.

13. In the past some have submitted their account number in their dashboard but they stopped collecting it.

14. YEIDEP Agriculture Fund will start on 1st July, 2025 up to 31st July,2025.

15. Application is still going on, Dr Mimi Nasir Reporting for Delta Restoration media Team

TAMBOYOYI DA AMSOSHI A GAME DA SHIRIN  1. Wai Shin Akwai Yanda Mutum Zaiyi Retrieving Din YEIDEP Registration Code Kuwa?...
23/05/2025

TAMBOYOYI DA AMSOSHI A GAME DA SHIRIN

1. Wai Shin Akwai Yanda Mutum Zaiyi Retrieving Din YEIDEP Registration Code Kuwa?

AMSA: Eh Amma Sai Kaje Federal Ministry Of Youth Development.

2. Wai Dole Sai Kana Da Code Sannan Zaka Bude Account?

AMSA: A'a Zaka Iya Bude Account Koda Baka Da Code. Keystone Bank Ne Kadai Suke Tambayar Code A Wajen Bude Account.

3. Wasu Bankuna Ne Ake Bukatar A Bude Account Aciki?

AMSA: Bankuna 12 Ne. Gasu Kamar Haka: First Bank, UBA, Fidelity, Union Bank, Keystone, Lotus, Sterling, Jaiz Bank, Access Bank, Zenith, Wema, Nova Bank.

4. Inada Account A First Bank Wanda Nake Amfani Dashi. Dole Sai Na Bude Wani Sabon Account Ko Zan Iya Aiki Da First Bank Dina.

AMSA: Zaka Iya Aiki Da First Bank Dinka.

5. Nayi Register Amma Har Yanxu Basu Bani Code Ba. Ya Zanyi Kenan?

AMSA: Ba'a Bada Code Yanxu. Kawai Ka Jira Zasu Tura Maka Da Account Number Dinka.

6. Wai Su Waye Za'a Fara Biyan Su?

AMSA: Har Yanxu Ba'a Zaba Wanda Za'a Fara Biyan Su Ba.

7. Nawane Mutum Zai Iya Samu?

AMSA: Har Yanxu Ba'a Fadi Addadin Kudin Da Kowa Zai Samu Ba.

8. Yaushe Ne Za'a Fara Karban Account Number Na Wadanda Zasuci Gajiyar Shirin?

AMSA: Za'a Fara Karban Account Number A Ranan 1 Ga Watan 6.

9. Yaushe Za'a Fara Biyan Kudin?

AMSA: Za'a Fara First Batch Of Payment A Ranan 1 Ga Watan 7.

10. Wanda Yayi Register A Yau, Zai Iya Samun Shiga Cikin First Batch Of Payment Kuwa?

AMSA: Eh Zai Iya Domin Random Selection Za'ayi.

11. Har Yanxu Registration Na Tafiya.

21/05/2025

Quote of the day:
No matter how rich you are, you can't send Etisalat credit to this number

08095638940

Abraham Lincoln

20/05/2025
20/05/2025
🔥 CEX Update 🔥Duk Wanda yake mining na CEX Yace AlhamdullahiYafara Murna🤩  don CEXP sun tabbatar mana listing on Q4😁Jama...
07/08/2024

🔥 CEX Update 🔥

Duk Wanda yake mining na CEX Yace Alhamdullahi
Yafara Murna🤩 don CEXP sun tabbatar mana listing on Q4😁

Jama'a ina ga ba sai na fada maku mi zakuyi ba, kawai abunda ya rage a kara maida mashi hankali saboda on Q4 za'a gamashi.

Mining din CEX da muke telegram sun raba gardama inda s**a tantanceshi s**a bashi bluetick ma'ana "tested and trusted".

Bugu da qari shi CEX.IO din da kuke Gani TOKEN ne zallah, duk abunda ka samu to TOKEN ne.
Zasuyi shi kan voucher, kamar dai NOTCOIN

Wlh CEX bazasu bamu kunya ba, exchanger ce ta kanta, kuma project ne bana wasa ba.

Ina Mai baku shawara duk wanda bai fara ba ya hanzarta har yanzu bai makara ba ga link nan 👇

https://t.me/cexio_tap_bot?start=1716270247332281

Kada a manta aje ayi KYC, idan bakayi KYC din ba kamar bakayi Mining ba wlh

Allah yasa mu dace

AQUA PROTOCOL.Shine Decentralized Stablecoin na farko akan TON Blockchain.Ba daddanawa Ake yi ba a'a sau daya zaka taba ...
28/05/2024

AQUA PROTOCOL.

Shine Decentralized Stablecoin na farko akan TON Blockchain.

Ba daddanawa Ake yi ba a'a sau daya zaka taba sai bayan 8hrs kazo kayi Claiming ka sake taba Start,Yana da saukin yi ga Kuma in sha Allah zai bada Sulalla.

Kuyi joining
👇

07/06/2023

Sorry for the inconvenience

Address

Tudun Wada

Telephone

+2347030011221

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Khadeejah Habeeb Katsina posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category