
01/03/2025
Tafsirin farko kenan daga bakin Malam Muhammad kamal zogirma da Alaramman sa Malam Jafar Shehu a
Masallacin JIBWIS ZOGIRMA
Wanda ya gudana da misalin karfe 05_06 pm.
A wannan shekarar farkon 01 ga watan Ramadan 1446