N V T HAUSA

N V T HAUSA I'm zayyanu sani from zamfara state zurmi lga birnin tsaba shiyar magaji

06/12/2024

Magic Eden zasu iya surprising dinmu $157m raised so far 🫣😯😳😳 TGE 10th December 👇

Beautiful view of Sokoto,Nigeria 🇳🇬💔
13/11/2024

Beautiful view of Sokoto,Nigeria 🇳🇬💔

ALHAMDULILLAH🙏Maulana Sayyid Ibrahim Sheikh Dahiru Usman Bauchi Yasamu daman Tattaunawa Da wasu daga cikin Manyan  Yan K...
13/05/2024

ALHAMDULILLAH🙏

Maulana Sayyid Ibrahim Sheikh Dahiru Usman Bauchi Yasamu daman Tattaunawa Da wasu daga cikin Manyan Yan Kasuwa anan Hong Kong Domin Hada Gwiwa dasu wajen Harkan Noma da Harkan Kasuwanci Don Tallafawa Matasan Wannan Kasa tamu Mai Albarka, Musamman Almajirai.

Muna Fata Allah Tabbatar mana Ya bamu Sa'a

Ubangiji Allah ya Dawomana Da Khadimul faydha Gida Lapia Albarkar Manzon Allah S.A.W💓🤲

13/05/2024
MATA suna Rwanda🇷🇼😂
11/05/2024

MATA suna Rwanda🇷🇼😂

Majalisar wakilan Najeriya ta ba da shawarar gina gidajen yari na zamani
11/05/2024

Majalisar wakilan Najeriya ta ba da shawarar gina gidajen yari na zamani

EFCC ta haramta amfani da dala a ofisoshin jakadancin ketare dake Najeriya
11/05/2024

EFCC ta haramta amfani da dala a ofisoshin jakadancin ketare dake Najeriya

Sanata Barau Jibrin ya zama Uban yan Kannywood ya ce  "Yan fim na bayar da gagarumar gudunmawa wajen ciyar da Najeriya g...
11/05/2024

Sanata Barau Jibrin ya zama Uban yan Kannywood ya ce "Yan fim na bayar da gagarumar gudunmawa wajen ciyar da Najeriya gaba don haka zai taimake su..."

Mataimakin Kakakin Majalisar Dattawan Najeriya Sanata Barau Jibrin ya lashi takobin yin bakin ƙoƙarinsa domin ganin ya taimakawa yan fim din Kannywood saboda muhimmanci da suke dashi wajen gina ƙasa da nishaɗantarwa inji shi

A Yau ta ruwaito Jibrin ya ce Kannywood na bada gagarumar gudunmawa wajen ciyar da Najeriya gaba, Sanatan yana jawabin haka ne a yayin da yake karbar naɗin da ƙungiyar Kannywood ta yi masa a matsayin Uban kungiyar Kannywood

1500 a kyauta za a cire nan da 10 may  👉link in comment👎👎👎
08/05/2024

1500 a kyauta za a cire nan da 10 may 👉link in comment👎👎👎

Address

Zamfara State Zurmi Lga Birnin Tsaba Shiyar Magaji
Zurmi

Telephone

+2348138163188

Website

http://www.zeethausa.com.ng/, http://www.zeethausa.com.ng/

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when N V T HAUSA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to N V T HAUSA:

Share