hausa news

hausa news barka da zuwa wannan shafi Mai albarka domain samun Sabin labarai masu kayatarwa da nishadantarwa

Wannan Jari Ne Na Naira Dubu 500 Wanda Na Yi Alkawarin Zan Baiwa Duk Wanda Zai Aure Ni, Kawai Abinda Za Ka Yi Shine Ka A...
29/12/2024

Wannan Jari Ne Na Naira Dubu 500 Wanda Na Yi Alkawarin Zan Baiwa Duk Wanda Zai Aure Ni, Kawai Abinda Za Ka Yi Shine Ka Ajiye Min Hotonka, Zan Duba Na Gani Idan Ka Yi Min Zan Yi Ma Magana, Cewar Wannan Budurwar

Me za ku ce?

😭😭Innalillahi wa inna alaihirajuunSubahani lillahi an sake dasa Wani bam ɗin a ƙauyen ɗan sadau A cikin garin Malele a j...
06/12/2024

😭😭Innalillahi wa inna alaihirajuun
Subahani lillahi an sake dasa
Wani bam ɗin a ƙauyen ɗan sadau
A cikin garin Malele a jahar mu ta Zamfara Dan Allah way gwamnati ina
Zaki damu ana karkashe mu kamar ɗiyan kaji kuma gwamnatin kin kasa komi ɓarayin banza ɓarayin yaufi dan Allah atayamu da addu a Ubangiji ya bamu zaman lafiya👃👃 dan Allah ka tura guruf uku albar kacin Annabi Muhammad s a w

Yanxu data rungumai shi kan nonuwan ta maitake nufi🤔
06/12/2024

Yanxu data rungumai shi kan nonuwan ta maitake nufi🤔

National War Museum Abia State 🇳🇬Visit Abia National War Museum🌎
20/11/2024

National War Museum Abia State 🇳🇬

Visit Abia National War Museum🌎

DA DUMI-DUMI: Jami'an Tsaro Šùn Ýi Nàsaŕar Ķàşhè Bèĺlo Țùrjì?Ana ŕàďe-radin cewa jami'an tsaron Nijeriya sun yi nasarar ...
20/11/2024

DA DUMI-DUMI:

Jami'an Tsaro Šùn Ýi Nàsaŕar Ķàşhè Bèĺlo Țùrjì?

Ana ŕàďe-radin cewa jami'an tsaron Nijeriya sun yi nasarar ķàshe Ďañ ta'aďďa Beĺĺo Tùŕjì a jihar Šokoto a daren jiya.

Mazauna yankin Sabon Birni suna zargjn Beĺlo ya mùťù ne tun bayan wani kofar rago da jami'an tsaro s**a yi masa a ranar Àsabar din da ta gabata.

Tuni dai wasu mazauna yankunan da lamarin ya auku s**a soma yada labarin a shafukan su na twitter.

Muna rokon Allah Ýa tabbatar da waññan labarì.

Daga Ishaka Usman Wali

New York City, New York  🌃     Artist 📸 .york
16/08/2024

New York City, New York 🌃 Artist 📸 .york

JOS sun lashe zanga zangar lumanan wannan shekaran 👏👏Jos people won the most peaceful protest of the year 👏👏 they won my...
02/08/2024

JOS sun lashe zanga zangar lumanan wannan shekaran 👏👏

Jos people won the most peaceful protest of the year 👏👏

they won my heart too 🤎

Wata mata a Nigeria tana kuka 😭 ta kai shekara 30 ba aure ba alhalin duk kawayenta suna aure.
20/05/2024

Wata mata a Nigeria tana kuka 😭 ta kai shekara 30 ba aure ba alhalin duk kawayenta suna aure.

newspaper

Address

Zamfara State Zurmi Lga Birnin Tsaba Shiyar Magaji
Zurmi
631101

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2347081836026

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when hausa news posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to hausa news:

Share