06/09/2025
Kungiyar Izala ta tara sama da miliyan ษari da saba'in (N170,974,512.50) sak**akon fatun layya.
Kungiyar Izala ta tara sama da miliyan ษari da saba'in (N170,974,512.50) sak**akon fatun layyan data gabata. A safiyar asabar ษinnan Shugaban kungiyar Izala Sheikh Dr Abdullahi Bala Lau, ya karษi sak**akon kwamitin tattara fatun layya na shekarar 1446/2025, wanda shugaban kwamitin Malam Lamara Azare da Yan majalisar sa s**a miฦa a lokacin da ake gudanar da meeting na majalisar ฦasa a ษakin taro na JNI a birnin Kaduna.
Ga yadda jadawalin ko wace jaha ta samar na fatun layya.
Kuษin Fata da resiti .......
1-Kaduna N23,000,400
2-Kebbi N21,127,900
3-Sokoto N18,402,150
4-Bauchi N12,119,082.50
5-Zamfara N10,554,650
6-Adamawa N10,173,800
7-Niger N9,497,000.00
8-Katsina N8,465,700
9-Taraba N7,721,000.00
10-Abuja FCT N6,209,800.00
11-Nasarawa N5,927,550.00
12-Kano N5,544,500.00
13-Jigawa N4,935,825.00
14-Gombe N4,848,600.00
15-Lagos N4,449,587.00
16-Borno N3,094,300.00
17-Kogi N2,812,400
18-Oyo N2,490,565.14
19-Plateau N2,278,750.00
20-Kwara N1,787,169.56
21-Benue N1,721,959.00
22-Yobe N1,152,605.00
23-Ogun N639,622.40
24-Rivers N421,200.00
25-Delta N300,000.00
26-Ondo N235,250.95
27-Enugu N156,800.00
28-Edo N156,000.00
29-Osun N221,774.80
30-Anambra N108,500.00
31-Bayelsa N106,200.00
32-Ebonyi N100,000.00
34-Abia N50,000.00
35-Akwa Ibom N35,000.00
36-Imo N29,000.00
37, Cross Rivers N15,000.00
Jimilla N170,974,512.50.
Jibwis Nigeria