Wali Bukhar

Wali Bukhar CEO/MD of Wali Tech Solutions LTD. Damagum International Farms Limited.

CEO/MD – Al Bukhari Travel & Tours LTD
Umrah 🕋 | Hajj | Visa Assistance
Flight ✈️ • Hotel 🏨 • Train 🚅
📲 Book Now: WhatsApp 09033205129

08/06/2026
07/06/2026

Meyasa mu ƴan AREWA babu abinda mukafi maida hankali kansa irin MUNAFINCI da GULMA?

06/06/2026

Wasu alhazan Najeriya ‘ya Jihar Jigawa, Abdulmumin Abdulkareen da Salamatu A. Duku sun angwance bayan kammala aikin Hajjin bana.

Masoyan dai sun bayyana cewa sun haɗu ne a Makkah bayan kammala aikin hajji, s**a kuma ƙulla aure ba tare da ɓata lokaci ba.

Shugaban Hukumar Jin Daɗin Alhazan Jihar Jigawa, Ahmad Umar Labbo ne, ya ɗauki nauyin shirye-shiryen auren.

05/06/2026

Lalle mutuwa abin tsoro ne. Allah sa muyi karshe maikyaw, mu cika muna masu imani da Allah.

Alhamdulillah
03/06/2026

Alhamdulillah

03/06/2026

Lalle ne duk kan namiji yazama yanada kishi, kar yazama kaman alade.

Address

Kano

Telephone

+966562702188

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Wali Bukhar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Wali Bukhar:

Share