Hon Shehu Buba

Hon Shehu Buba Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hon Shehu Buba, Media/News Company, Medina.

27/03/2026

Jawabin Maraba Da membobin muna Jihar Bauchi Yakubu dana fadin Nigeria baki daya, Allah ya nuna mana karshen taron lafiya.

Photos: Convention 2026/2027
27/03/2026

Photos: Convention 2026/2027

23/03/2026

Inna lillahi wa Inna Ilayhi Raji'un.....

((Alh. Sha'aban Rimin Zayam)) kwana ya kare, kwanciya bana tashi ba, ashe Maganar mu dakai na karshe kenan a Asibiti

Allah ya gafarta masa, Allah ya haskaka Makwancinsa, Allah yasa Aljannatul Firdausi ce makomarsa.

Manyan Gobe , Allah ya karba mana
12/03/2026

Manyan Gobe , Allah ya karba mana

11/03/2026

Ya Ubangiji mun tuba, ya Allah ka gafarta mana Kurakuran mu, Ya Allah ya Ubangiji ka kawo mana karshen tashin tashinan dake Damun ƙasar mu NIGERIA. Ya Allah ka azurta kasarmu da zaman lafiya mai dore wa

08/03/2026

Subhannallah..... Al'ummar Garin Gwana

Ina kara Jajantawa Al-ummar garin Gwana Karamar Hukumar Alkaleri bisa wannan Ibtila'in, Ubangiji Allah ya kawo mafita,

Tabbas kuna cikin Raina, wannan abu dake faruwa a cikin wannan wata mai Alfarma hakika ya taba dukkan wani mutum, idan har dan Adam ne to tabbas dole yaji babu dadi bisa irin wannan jarabawa.

Allah muke roko ya kawo mana zaman Lafiya mai Albarka.

06/03/2026

RAMADAN KAREEM: Allah muna tawassili da kyakkyawan Ayyukan mu mai Albarka, Ka Gafarta mana

11/02/2026

APC Nigeria.
APC Bauchi.

Ubangiji shine Masanin gobe,
Allah ka TABBATAR mana da Alheri.

Allah ya ƙarawa Jihar mu Albarka.
07/02/2026

Allah ya ƙarawa Jihar mu Albarka.

06/02/2026

KATIN ZABEN ka, tare da Addu'a ta musamman insha'Allah dai iya kawo sauyin Alheri a ƙasar mu Nigeria, Allah mun tuba, Albarkacin wannan rana mai Daraja.

01/02/2026

NIGERIA, Ƙasar mu ce muna sonta, muna ƙaunarta, muna kishin ƙasarmu, muna sowa kasarmu Alheri sama da Komai, domin a cikin ta aka Haife mu a cikin aka Raine mu a cikin ta muke Rayuwa sannan bamu da inda ya fita.

ya Allah ga Al'ummarka bamu da wayo bamu iyawa ya Allah, ka kawo mana Karshen duk masu son rusa mana wannan ƙasar mai Albarka.

Nagode Nagode.
01-02-2026.

26/01/2026

TABBAS, nadauki Alqur'ani A hannuna na dama, na dauki Constitution a hannuna na Hagu, nayi Rantsuwa da Alqur'ani, dan yiwa Ƙasa ta Aiki, dan yiwa yankin jihar da nake wakilta Aikin,

Allah ka bamu ikon sauke wannan nauyi. Bayan haka ina ƙara mika godiya ta musamman zuwa ga Al Ummah jihar Bauchi da masoya a fadin duniya baki daya. Nagode Nagode.

26-01-2026.

Address

Medina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon Shehu Buba posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share